An Dakatar Da Wannan Shafin. Mun Koma Zuwa Parstoday Hausa
Jiragen saman yakin masarautar Saudiyya sun yi luguden wuta kan 'yan dabar da suke goya musu baya a yakin da suke yi a kasar Yamen, inda suka kashe 30 daga cikinsu tare da jikkata wasu kimanin 40 na daban.
Published in Gabas Ta Tsakiya
Shugaban kungiyar Ansarullah ta kasar Yamen ya bayyana Amurka da hamtacciyar kasar Isra’ila gami da mahukuntan Saudiyya a matsayin manyan masifu ga jinsin bil-Adama.
Published in Top News
Ma’aikatar tsaron kasar Yamen ta sanar da tarwatsa babban jirgin ruwan yakin gamayyar kasashen Larabawa karkashin jagorancin Saudiyya da suke yakar al’ummar Yamen.
Published in Gabas Ta Tsakiya
Sojojin gwamnatin Yamen da mayakan kungiyar Houthi sun yi nasarar tarwatsa tankokin yakin gamayyar rundunar sojojin kasashen Larabawan da suke yaki karkashin jagorancin Saudiyya a kasar ta Yemen.
Published in Gabas Ta Tsakiya
Jirgin saman yakin mahukuntan Saudiyya ya yi luguden wuta kan taron jama’ar da ke gudanar da bikin aure wani kauye da ke kasar Yamen lamarin da ya janyo mutuwar mutane fiye da saba’in.
Published in Gabas Ta Tsakiya
Sojojin kasar Yemen tare da sojojin sa kai na kabilun larabawan Yemen sun kashe sojojin Saudiyya 18 a cikin lardin Jizan na kasar Saudiyya, bayan farmakin da suka kai kan garin tare da fattatakar dukkanin sojojin masarautar Saudiyya da ke cikinsa.
Published in Gabas Ta Tsakiya
 Babban sakataren majalisar dinkin duniya Banki –Moon ya bukaci a kawo karshen yakin da kasar saudia take jagoranta a kasar Yemen.
Published in Top News
Dakarun kungiyar Ansarullah na ci gaba da kai farmaki a kudu maso yammacin saudiya Ma’aikar tsaron yemen ta sanar da cewa Dakarun kungiyar kwakwaryar Ansarul…tare da Sojojin kasar  na ci gaba da kai farmaki cikin kasar Saudiya a matsayin mayar da martani kan hare-haren wuce gona da iri da masarautar Al sa’oud tare da maso goya mata baya kai kaiwa kan Al’ummar kasar ta yemen, a wani hari da mayakan yemen din suka kai jiya a yankin Jizan dake cikin  Saudiya sun samu nasarar hallaka Sojojin kasar guda 6.
Published in Gabas Ta Tsakiya
Ma’aikatar lafiya a kasar Yamen ta sanar da cewa; Hare-haren wuce gona da irin jiragen yakin mahukuntan Saudiyya sun kashe mutane fiye da 230 a cikin kwanaki hudu kacal a sassa daban daban na kasar.
Published in Gabas Ta Tsakiya
Hare-haren wuce gona da irin mahukuntan Saudiyya kan kasar Yamen suna ci gaba da lashe rayukan fararen hula musamman kananan yara.
Published in Top News