An Dakatar Da Wannan Shafin. Mun Koma Zuwa Parstoday Hausa
Sakamakon shirun da kungiyoyin kasa da kasa gami da gwamnatocin kasashen duniya suka yi kan bakar siyasar zaluncin mahukuntan Saudiyya kan Kasar Yamen, jiragen saman yakin gidan Saurautar Saudiyya suna ci gaba da kai hare-hare kan sassa daban daban na kasar ta Yamen.
Published in Gabas Ta Tsakiya
Kungiyar bada agajin gaggawa ta Red Cross ta koka kan babbar barazanar ga harkar kiwon lafiya ke fuskanta a kasar Yamen sakamakon hare-haren wuce gona da irin jiragen saman yakin masarautar Saudiyya da na kawayenta.
Published in Latest
Matakan tsaro suna ci gaba da tabarbarewa a kasar Yamen sakamakon hare-haren wuce gona da iri da jiragen saman yakin masarautar Saudiyya ke ci gaba da kai wa sassa daban daban na kasar.
Published in Sharhi
Ofishin cibiyar kula da hakkokin bil'adama na Majalisar Dinkin Duniya ta bayyana cewar ta sami rahotanni da ke nuni da cewa kasar Saudiyya da kawayenta suna amfani da bama-bamai masu 'ya'ya a hare-haren wuce gona da irin da suke kai wa kasar Yemen
Published in Gabas Ta Tsakiya
MDD ta nuna damuwa akan yawan mutanen da suka rasa rayukan su sakamakon hare-haren da Saudiyya ke jagoranta a Kasar Yemen.
Published in Latest
Jiragen yakin kasar saudiyya sun tsananta kai hare-harensu a kan biranan San'a, Hudaidah da kuma Sa'ada na kasar Yemen.
Published in Gabas Ta Tsakiya
Kungiyar kare hakkokin bil'adama ta kasa da kasan nan ta Human Rights Watch ta bayyana harin wuce gona da irin Saudiyya a kan kasar Yemen a matsayin daya daga cikin mafiya girman laifuffuka a shekara ta 2015 a duniya.
Published in Gabas Ta Tsakiya
Kafar watsa labaran Yamen Saba'a a yau Alhamis ta sanar da cewa; Jiragen saman yakin masarautar Saudiyya sun yi luguden wuta kan garin Kataf da ke lardin Sa'adah a arewacin kasar Yamen, inda suka kashe mutane 16 tare da jikkata wasu adadi mai yawa.
Published in Gabas Ta Tsakiya
Tun cikin watan maris na wannan shekara ne kasar saudia tare da kawayenta suka fara kai hare hare ta sama da kuma kasa
Published in Top News
Mamba a majalisar zartarwa ta kungiyar Ansarullah a kasar Yemen ya bayyana mamakin kungiyar matuka dangane da yadda majalisar dinkin duniya ta yi shiru kan killace kasar Yemen da kasar Saudiyyah ta yi.
Published in Gabas Ta Tsakiya