An Dakatar Da Wannan Shafin. Mun Koma Zuwa Parstoday Hausa
Jiragen saman masarautar Saudiyya suna ci gaba da kai hare-haren wuce gona da iri kan yankunan kasar Yamen tare da kashe fararen hula tare da rusa gine-gine.
Published in Gabas Ta Tsakiya
Jalal Baleedi,ya dai hallaka ne tareda wasu 'yan ta'ada 12 a wani harin jiragai marasa matuki a birnin Rawda.
Published in Top News
An kashe wani babban komandan kamfanin sojojin haya wanda ake kira Black waters a wani sansanin sojojin kasar Saudia a kasar Yemen
Published in Top News
A wani rahoto da ta fitar Hukumar Abinci da Noma ta duniya wato Fao ta ce kimanin mutane million 15 ne ke fama da matsalar karamcin abinci a kasar Yemen
Published in Gabas Ta Tsakiya
Majiyar sojojin kasar Yemen ta bayyana cewa sojojin kasar tare
Published in Top News
Kungiyar bada agaji ta kasa da kasa ta Red Cross ta bayyana tsananin damuwarta kan mawuyacin halin da al'ummar lardin Ta'az da ke kudu maso yammacin kasar Yamen suke cikin a fuskar kiwon lafiya da karancin abinci.
Published in Gabas Ta Tsakiya
Jiragen saman yakin masarautar Saudiyya sun kai wasu jerin hare-haren wuce gona da iri kan yankunan lardunan Sana'a, Ma'arib, Ta'az da Baida'u da suke kudu maso yamma da kudancin kasar Yamen.
Published in Gabas Ta Tsakiya
Rahotanni daga kasar Yemen sun bayyana cewar sojojin kasar tare da hadin gwiwan dakarun al'ummar kasar sun sami nasarar hallaka wani babban kwamandan sojojin Saudiyya tare da wani adadi mai yawa na sojojin kasar a wani hari da suka kai sansanin sojojiin kawancen da Saudiyya take wa jagoranci a lardin Ma'rib.
Published in Gabas Ta Tsakiya
Harin dai an kai shi ne da wata babbar mota akan gidan shugaban 'yan sanda na Aden
Published in Latest
Sojojin hayar masarautar Saudiyya kimanin 100 ne suka halaka a wani hari da makami mai linzami da sojojin gwamnatin Yamen suka kai kan yankin garin Ta'az da ke shiyar kudancin kasar.
Published in Gabas Ta Tsakiya