An Dakatar Da Wannan Shafin. Mun Koma Zuwa Parstoday Hausa
Majalisar kasashen Larabawa ta yi All...wadai da shawarar da majalisar tarayyar Turai
Published in Top News
Rahotanni daga kasar Yemen sun bayyana cewa alal akalla mutane 40 sun rasa rayukansu kana wasu na daban kuma sun sami raunuka sakamakon harin da jiragen yakin Saudiyya da kawayenta suka kai wata kasuwa da ke cike da mutane lardin Sana'a da ke arewacin kasar Yemen.
Published in Latest
Kamfanin dillancin labaran kasar Yamen {SABA'A} ya watsa rahoton cewa; Sojojin gwamnatin Yamen da dakarun sa-kai na kungiyar Ansarullah sun yi nasarar halaka sojojin masarautar Saudiyya da na 'yan koransu masu yawa a yankunan da suke lardin Ma'arib.
Published in Gabas Ta Tsakiya
Wednesday, 24 February 2016 09:26

An Kashe Sojan Saudiyya Guda Akan Iyaka Da Yamen

Kashe Sojna Saudiyya Guda A Nejran
Published in Gabas Ta Tsakiya
Jiragen saman yakin masarautar Saudiyya da na kawayenta sun kai wasu jerin hare-haren wuce gona da iri kan yankuna daban daban na kasar Yamen lamarin da ya janyo hasarar rayuka da barnata dukiyoyi.
Published in Gabas Ta Tsakiya
Wani jami'i a kungiyar Ansarulla ta kasar Yemen ya bayyana mamakinsa akan sirun da duniya ta yi dangane da killace kasar ta Yemen.
Published in Gabas Ta Tsakiya
Wani jami'i a kungiyar Ansarulla ta kasar Yemen ya bayyana mamakinsa akan sirun da duniya ta yi dangane da killace kasar ta Yemen.
Published in Gabas Ta Tsakiya
Majalisar Dinkin Duniya ta bayyana cewa ci gaba da hare-haren wuce gona da iri da wasu kasashen Larabawa kalkashin jagorancin masarautar Ali sa'oud ke kaiwa kan Al'ummar kasar yemen ya kai matsayin laifin kisan kiyashi ko kuma kisan kare dangi.
Published in Sharhi
Bankin bada lamuni na duniya ya sanar da cewa; Sakamakon hare-haren wuce gona da iri da kasar Saudiyya da kawayenta suke ci gaba da kai wa kan kasar Yamen, hakan ya wurga al'ummar kasar kashi 80 cikin dari cikin masifar talauci.
Published in Gabas Ta Tsakiya
Tuesday, 09 February 2016 11:20

Martanin dakarun Yemen kan hare-haren Saudiya

Dakarun tsaron Yemen sun halba makamai masu Lizzami zuwa yankunan dake kan iyakokin kasar da Saudiya
Published in Gabas Ta Tsakiya