An Dakatar Da Wannan Shafin. Mun Koma Zuwa Parstoday Hausa
A wani harin kwanton bauna da sojojin gwamnatin Yamen da mayakan sa-kai suka kai kan sojojin hayar masarautar Saudiyya a lardin Ta'az sun yi nasarar halaka sojojin hayar fiye da 80.
Published in Gabas Ta Tsakiya
Jiragen yakin kawancen Saudiya na ci gaba da lugudar wuta kan gidajen fararen hula a yankunan tsakiya da kuma kudancin kasar
Published in Gabas Ta Tsakiya
Sojojin gwamnatin Yamen da dakarun kungiyar Ansarullahi ta mabiya Huthi sun yi nasarar kashe tarin sojojin hayar masarautar Saudiyya masu yawa tare da jikkata wasu adadi baya ga kame gungun sojojin hayar fiye da 170 a lardin Baidha.
Published in Gabas Ta Tsakiya
Sojojin gwamnatin Yamen sun kai wani harin bazata kan sansanin sojojin kawance da masarautar Saudiyya ta dauki hayarsu, inda suka halaka sojojin hayar masu tarin yawa.
Published in Gabas Ta Tsakiya
Jiragen saman yakin masarautar Saudiyya sun kai wasu munanan hare-haren wuce gona da iri kan yankunan daban daban da suke kasar Yamen a yau Juma'a.
Published in Gabas Ta Tsakiya
Jiragen saman yakin masarautar Saudiyya sun kai wasu munanan hare-haren wuce gona da iri kan yankunan daban daban da suke kasar Yamen a yau Juma'a.
Published in Gabas Ta Tsakiya
Hukumar Kolin Kula da 'Yan Gudun Hijira ta Majalisar Dinkin Duniya ta sanar da cewa: Yawan 'yan gudun hijirar kasar Yamen sun kai mutane miliyan biyu da dubu dari hudu da talatin da dari da saba'in da uku.
Published in Gabas Ta Tsakiya
Majalisar Dinkin Duniya ta sanar da cewa ya zuwa yanzu kimanin kananan yara dubu biyu ne kodai suka rasa rayukansu ko kuma suka sami raunuka sakamakon ci gaba da yakin wuce gona da irin da Saudiyya ta kaddamar kan kasar Yemen.
Published in Gabas Ta Tsakiya
Domin nuna goyon bayansa ga fararen hula, kwamitin tsaro na MDD zai gabatar da wani kuduri domin yin alawadai da hare-haren da aka kaiwa fararen hula musaman a cibiyoyin kiyon lafiya.
Published in Gabas Ta Tsakiya
Sojojin gwamnatin Yamen da dakarun sa-kai na kungiyar Ansarullahi ta mabiya Huthi suna ci gaba da murkushe sojojin kawancen Saudiyya da suke gudanar da yaki a kasar Yamen.
Published in Gabas Ta Tsakiya