An Dakatar Da Wannan Shafin. Mun Koma Zuwa Parstoday Hausa
Shirye-Shirye
Monday, 22 June 2015 18:23

Shiri Na Musamman Kan Ramadana {7}

A shirin mu da ya gabata mun fara bayani ne kan abubuwan da ya wajaba ga mai azumi ya nisancesu, inda muka ambaci wasu daga cikinsu sai lokaci yayi mana …
Monday, 22 June 2015 18:20

Shiri Na Musamman Kan Ramadana {6}

Abubuwan da ya wajaba ga mai azumi ya nisance su.
Monday, 22 June 2015 18:17

Shiri Na Musamman Kan Ramadana {5}

Hukunce- Hukuncen Sharuddan Wajabcin Azumi da Ingancinsa.
Monday, 22 June 2015 18:15

Shiri Na Musamman Kan Ramadana {4}

Sharadin Wajabcin Yin Azumi Da Ingancinsa.
Monday, 22 June 2015 18:12

Shiri Na Musamman Kan Ramadana {3}

Niyyar Azumi.
Monday, 22 June 2015 18:10

Shiri Na Musamman Kan Ramadana {2}

Hanyoyin Tabbatar Da Ganin Wata.
Monday, 22 June 2015 18:03

Shiri Na Musamman Kan Ramadana {1}

Azumi daya ne daga cikin wajibai masu muhimmanci da Allah Madaukakin Sarki ya wajabtasu a kan bayinsa sakamakon irin madaukakin tasiri da fa’ida mai girma da suke da shi a …
Saturday, 20 June 2015 02:38

Khurdod (1-31)1394

Yau Jumma’a 01-Khurdod-1394H.SH=03-Shaaban=1436H.K.=22-Mayu-2015M.
Jama’a masu saurare Assalamu Alaikum barkanku da warhaka barkanmu kuma da sake saduwa da ku a cikin wannan shiri na Afirka a Mako, shirin da kan yi dubi a cikin …
Saturday, 30 May 2015 02:49

Iran A Mako 28-05-2015

Masu saurare assalamu alaikum barkanmu da warhaka da kuma sake saduwa cikin wani sabon shirin Iran A Mako da ke leko muku wasu daga cikin muhimman al’amurran da suka faru …
Yau Talata 01-Urdeebehesht-1394H.SH.=02-Rajab-1436H.K.=21-Afrilu-2015M.
Friday, 08 May 2015 11:52

Iran A Mako 07-05-2015

Masu saurare assalamu alaikum barkanmu da warhaka da kuma sake saduwa cikin wani sabon shirin Iran A Mako da ke leko muku wasu daga cikin muhimman al’amurran da suka faru …
      Yau Asabar 01-Farvaddeen-1394H.SH=01-J-Thani-1436H.K.=21-Maris-2015M. **Masu sauraro ko kun san cewa daya ga watan Farvaddeen, shekara ta 1394 H.SH. Watan farko a cikin fasalin Bahar. Lokacinda Iska a nan …
Jama'a masu saurare Assalamu Alaikum barkanku da warhaka barkanmu da sake da ku a cikin wannan shiri na Afirka a mako, shirin da kan yi dubi kan muhimman lamurra da …
Sunday, 12 April 2015 15:32

Iran A Mako 09-04-2015

Masu saurare assalamu alaikum barkanmu da warhaka da kuma sake saduwa cikin wani sabon shirin Iran A Mako da ke leko muku wasu daga cikin muhimman al’amurran da suka faru …
Jama'a masu saurare Assalamu Alaikum, barkanku da warhaka barkanmu kuma da sake saduwa da ku a cikin wannan shiri na Afirka a Mako, shirin da kan yi dubi a kan …
Saturday, 14 March 2015 21:59

Hikayar Annabi Ibrahim {9}

Written by
Sunday, 08 March 2015 07:34

Iran A Mako 05-03-2015

Masu saurare assalamu alaikum barkanmu da warhaka da kuma sake saduwa cikin wani sabon shirin Iran A Mako da ke leko muku wasu daga cikin muhimman al’amurran da suka faru …