An Dakatar Da Wannan Shafin. Mun Koma Zuwa Parstoday Hausa
Matambayi Baya Bata
Saturday, 18 July 2009 12:33

Tarihin Kasar Kuwaiti

Masu saurare assalamu alaikum barkanmu da sake saduwa cikin wani sabon shirin Matambayi Ba Ya Bata Da Ni Muhammad Awwal Bauchi na saba gabatar muku da shi a kowane mako. …
Saturday, 18 July 2009 12:26

Tarihin Sayyid Hasan Nasrallah

Masu saurare assalamu alaikum barkanmu da sake saduwa cikin wani sabon shirin Matambayi Ba Ya Bata Da Ni Muhammad Awwal Bauchi na saba gabatar muku da shi a kowane mako. …
An haifi Dr. Mahmud Ahmadi Nejad a kauyen Garamsar na jihar Samnan a shekarar 1956, mahaifinsa dai wani makeri da ke 'ya'ya bakwai, Dr Ahmadi Nejad shi ne na hudu …
Muhammad Yusha'u mai sugar, zoo Road a Kanon Dabo da ke son sanin karin bayani ne kan kungiyar leken asirin nan na haramtacciyar kasar Isra'ila da ake kira Shabak wadanda …
Monday, 07 July 2008 07:00

Takaitaccen Bayani Kan UNICEF

Mai Tambaya: Jibrilu Abdu Makanike, Gyadi-Gyadi KanoTambaya: Ina son karin bayani ne hukumar nan mai kula da kananan yara ta majalisar dinkin duniya (UNICEF) shin daga ina hukumar take samun …
Mai Tambaya: Musa Ibrahim Yusuf - SokotoTambaya: Ina son sanin irin gudummawar da Birtaniya ta bayar wa haramtacciyar kasar Isra'ila kan yakin da kai kasar Labanon?Malam Musa Ibrahim, don amsa …
Masu saurare Assalamu Alaikum, barkanmu da war haka da sake saduwa cikin wani sabon shirin Matambayi Ba Ya Bata da ke amsa tambayoyin da kuka aiko mana. Yau ma dai …
Wednesday, 16 April 2008 14:02

Hijirar Yahudawan Iran Zuwa H.K. Israila ?

Mai Tambaya: Muhammad Sani Ibrahim, Gusau jihar Zamfara.Tambaya: Kwanaki na ji labarin cewa yahudawa 'yan kasar Iran sun yi hijira zuwa haramtacciyar kasar Isra'ila sakamakon muzguna musu da ake yi …
Wednesday, 16 April 2008 13:51

Tarihin Sheik Abdulkarim Obeid

An haifi Sheikh Abdulkarim Obeid ne a garin Jabshit da ke kudancin kasar Labanon a shekarar 1957. Mahaifansa dai mutane ne marasa abin hannu amma dai wadanda kowa yake yabo …
Tuesday, 15 April 2008 13:49

Majma Taqrib Bainal Mazahib

Bayan nasarar juyin juya halin Musulunci a Iran da kuma ci gaban samuwar wayewar da al'ummar musulmi suka sami a duk fadin duniya, tun daga lokacin kuma aka ci gaba …
Page 4 of 4