An Dakatar Da Wannan Shafin. Mun Koma Zuwa Parstoday Hausa
Kyawawan Dabiu

Kyawawan Dabiu (42)

Wednesday, 03 December 2014 10:50

Shiri Na 14

Written by
Masu saurare Assalama aleikum,barkanku da sake saduwa da mu a cikin shrin zababbun aiyuka, shirin da ke yin dubu ga ayoyin kur'ani mai tsarki gami da hadisan Ma'aikin Allah tsira da amincin Allah su tabbata a gareishi tare da wasiyansa iyalan gidansa tsarkaka wadanda suke bayyani dangane da zababbun aiyukan da kyawawen ayyukan musulnci wanda sune Allah madaukakin sarki ya sanya a matsayin hanyar kyakyawar rayuwa a zaman duniya da na lahira, shirinmu na yau ci gaban shirin da ya gabata kan mu'amala ko kuma tafiya da mutane cikin siyasa dangane da matsayinsu, don haka sai a biyomu dangane da sauraren abinda shirin na yau ya kumsa.
Wednesday, 03 December 2014 10:49

Shiri Na 13

Written by
Masu saurare Assalama aleikum,barkanku da sake saduwa da mu a cikin shrin zababbun aiyuka, shirin da ke yin dubu ga ayoyin kur'ani mai tsarki gami da hadisan Ma'aikin Allah tsira da amincin Allah su tabbata a gareishi tare da wasiyansa iyalan gidansa tsarkaka wadanda suke bayyani dangane da zababbun aiyukan da kyawawen ayyukan musulnci wanda sune Allah madaukakin sarki ya sanya a matsayin hanyar kyakyawar rayuwa a zaman duniya da na lahira, shirinmu na yau ci gaban shirin da ya gabata kan mu'amala ko kuma tafiya da mutane cikin siyasa ta yadda mu'amalar za ta kasance cikin tausayinsu tare da juriya ga munanan halayansu ta yadda ba za a koresu daga Addinin musulinci da kuma janyo su zuwa addinin Gaskiya, ta fatan za a kasance da mu.
Wednesday, 03 December 2014 10:47

Shiri Na 12

Written by
Masu saurare Assalama aleikum,barkanku da sake saduwa da mu a cikin shrin zababbun aiyuka, shirin da ke yin dubu ga ayoyin kur'ani mai tsarki gami da hadisan Ma'aikin Allah tsira da amincin Allah su tabbata a gareishi tare da wasiyansa iyalan gidansa tsarkaka wadanda suke bayyani dangane da zababbun aiyukan da kyawawen ayyukan musulnci wanda sune Allah madaukakin sarki ya sanya a matsayin hanyar kyakyawar rayuwa a zaman duniya da na lahira, maudu'inmu na yau ci gaban shirin da ya gabata inda a shirin day a gabata muka  bayyani ne dangane kyakyawar mu'amala da Mutane cikin siyasa ba tare da su Mutanan suna jin an damesu ko kuma an kuntata masu,kamar yadda muka bayyana a bayana mun ce Kalmar  Mudarattana nufin  tausasawa Mutane,  wassani da su da  kuma kyakyawar mu'amala, ka jurewa halayanyansu marassa kyau   kamar yadda aka an rawaito cikin litattafan sanin ma'anar yaran Labarci kamar su majma'ul bahrein da saurensu. Kafin mu shiga cikin shirin ga wannan.
Wednesday, 03 December 2014 10:46

Shiri Na 11

Written by
Masu saurare Assalama aleikum,barkanku da sake saduwa da mu a cikin shrin zababbun aiyuka, shirin da ke yin dubu ga ayoyin kur'ani mai tsarki gami da hadisan Ma'aikin Allah tsira da amincin Allah su tabbata a gareishi tare da wasiyansa iyalan gidansa tsarkaka wadanda suke bayyani dangane da zababbun aiyukan da kyawawen ayyukan musulnci wanda sune Allah madaukakin sarki ya sanya a matsayin hanyar kyakyawar rayuwa a zaman duniya da na lahira, maudu'inmu na yau zaiyi bayyani ne dangane kyakyawar mu'amala da Mutane ta yadda bawa zai kasance tare da Mutane cikin siyasa ba tare da su Mutanan suna jin yana damunsu ba, a cikin littafin sanin ma'anar yaran Labarci na Turaihi mai suna مجمع البحرين da Littafin Nihaya na Ibn Asir da saurensu an bayyana ma'anar Mudaratda cewa ka zamanto mai tausasawa Mutane, mai tausayi, mai wassani da su da kyakyawar mu'amala da su, ka jurewa halayanyansu marassa kyau domin kar su fice daga bayanka tare da medasu a hanya madedeciya wato hanyar Alheri.kafin da mu shiga cikin shirin ga wannan.
Wednesday, 03 December 2014 10:43

Shiri Na Goma

Written by
Masu saurare Assalama aleikum,barkanku da sake saduwa da mu a cikin shrin zababbun aiyuka, shirin da ke yin dubu ga ayoyin kur'ani mai tsarki gami da hadisan Ma'aikin Allah tsira da amincin Allah su tabbata a gareishi tare da wasiyansa iyalan gidansa tsarkaka wadanda suke bayyani dangane da zababbun aiyukan da kyawawen ayyukan musulnci wanda sune Allah madaukakin sarki ya sanya a matsayin hanyar kyakyawar rayuwa a zaman duniya da na lahira, maudu'inmu na yau, soyayya ga Mutane ma'anar hakan kwa, shine duk wani mumuni ko musulmi yayi kokarin bayyana soyayyarsa ga Dan uwansa musulmi kuma ya kautata mu'amalarsa a zamantakewa ta yau da kulun wanda hakan zai sanya Dan uwansa musulmi ya samu nutsuwa a zuciyarsa tare da samun tabbacin cewa yana rayuwa da musulmi Dan uwansa kuma hakan na daga cikin kyawawen dabi'un musulinci da Allah madaukakin sarki ya umarci bayinsa da aikaktawa har ila yau daga sunayan Allah kyawawa a kawi Kalmar Alwadud ma'ana masoyin bayinsa kuma masoyi a garesu, don haka sai a biyomu domin jin abinda shirin namu na yau ya gumsa amma kafin nan ga wannan.
Wednesday, 03 December 2014 10:40

Shiri Na Tara

Written by
Masu saurare Assalama aleikum,barkanku da sake saduwa da mu a cikin shrin zababbun aiyuka, shirin da ke yin dubu ga ayoyin kur'ani mai tsarki gami da hadisan Ma'aikin Allah tsira da amincin Allah su tabbata a gareishi tare da wasiyansa iyalan gidansa tsarkaka wadanda suke bayyani dangane da zababbun aiyukan da kyawawen ayyukan musulnci wanda sune Allah madaukakin sarki ya sanya a matsayin hanyar kyakyawar rayuwa a zaman duniya da na lahira, daga cikin tausayi da rahamar ubangiji ga bayinsa, ya shiryar da su ga aiyukan da za su sanya su samu rabauta a Duniya da Lahira, daga cikin wadannan aiyuka, kyawawen dabi'u wanda hadisai masu yawa da aka rawaito suke bayyani a kan hakan tare da hani da dabi'antuwa da munanan dabi'u , saboda da mahimancin wannan maudu'I mun ware shirye-shirye da dama na gabatar da wannan maudu'I kamar yadda muka fara da shirye-shiryen da suka gabata, a yau ma ga mu dauke da wani shirin amma kafin nan bar i mu saurari abinda a kayi tanadi a kan faifai.
Wednesday, 03 December 2014 10:38

Shiri Na Takwas

Written by
Masu saurare Assalama alekum barkanku da sake sauduwa da mu a cikin shirin zababbun aiyuka da ni Aminu Abdu ke gabatar da shi,a shirye-shiryen da suka gabata mun yi bayyana dangane da Albarkatun dake tattare ga kyawawen dabi'u inda muka kawo muku wasu daga cikin ayoyin Alku'ani mai tsarki gami da Hadisan Ma'aikin Allah صلى الله عليه وآلهda kuma wasu daga cikin hadisan wasiyansa iyalan gidansa tsarkaka wadanda suke bayyanai kan wannan maudi'I, a shirin nay au ma ci gaban shirye-shiryen da suka gabata ne inda za mu karanto  muku hadisai daga Ma'aikin Allah tsira da amincin Allah su tabbata a gareshi tare da hadisan iyalan gidansa tsarkaka wadanda suke karin bayyani a kan wannan maudu'I na kyawawen dabi'u, amma kafin bari mu saurari wannan.
Wednesday, 03 December 2014 10:37

Shiri Na Bakwai

Written by
Masu saurare Assalama aleikum, brkanku da sake saduwa da mu a cikin zababbun aiyuka wanda ni Aminu Abdu ke gabatar da shi, a shirin da ya gabata mun yi bayyani dangane kyawawen dabi'u inda muka bayyana cewa ma'anar kyawawen dabi'un a istilahin hadisi shine kyakyawar mu'amala tare da Mutane kan abinda ya shafi magana ne ko aiki ne, a shirye shiryenmu biyu da suka gabata  shirin namu ya takaita ne ga wannan maudu'I,ganin yawan hadisan da aka rawaito a wannan maudi'I,haka ma shirin na mu na yau zai takaita ga wannan maudi'I sai abiyo sannu a hankali don jin ci gaban shirin amma kafin bari mu saurari abinda a kayi mana tanadi a kan faifai.
Wednesday, 03 December 2014 10:36

Shiri Na Shida

Written by
Masu saurare Assalama aleikum barkanmu da sake saduwa da ku a cikin shirin zababbun aiyuka wanda ni Aminu Abdu ke gabatar da shi, shirin namu na yau zai yi dubu ne kan wasu daga cikin riwayoyin Ma’aikin Allah tsira da amincin allah su tabbata a gareshi tare da iyalan gidansa tsarkaka wadanda suke bayanai dangane da falalar dabi’u kyawawa wanda sune Allah madaukaki ya fi so da kuma Masoyinsa sahibin kyawawen dabi’u masu girma tsira da amincin Allah su tabbata a gareshi tare da iyalan gidansa tsarkaka.
Wednesday, 03 December 2014 10:33

Shiri Na Biyar

Written by
Masu saurare Assalama aleikum, barkanmu da sake saduwa da ku a cikin shirin zababbun aiyuka wanda ni Aminu Abdu ke gabatar da shi,a shirin da ya gabata mun bayani bisa umarnin da Addinin musulinci yayi na dabi'u kyawawa, a shirin na mu yau za mu ci gaba da wannan maudi’I ganin cewa kyawawen dabi’u sune Allah madaukakin sarki ya sanya su babban mabudi na kyakyawar rayuwa a Duniya da lahira sai a biyomu sannu a hankali domin jin abinda shirin namu na yau ya kumsa amma kafin bari mu saurari abinda a kayi mana tanadi a kan faifai.
Page 3 of 3