An Dakatar Da Wannan Shafin. Mun Koma Zuwa Parstoday Hausa
mr.sunusi

mr.sunusi

Tun bayan da masarautar Saudiyya ta fara kaddamar da hare-haren wuce gona da iri kan kasar Yamen daga watan Maris na wannan shekara zuwa yanzu ta kashe mutane fiye da 7,000 musamman mata da kananan yara.
Jakadan kasar Libiya a Majalisar Dinkin Duniya ya sanar da cewa; Kasashen yammacin Turai sun amince da bukatar fara kai hare-hare ta sama kan kungiyar ta'addanci ta Da'ish a kasar Libiya.
Mahukuntan gwamnatin haramtacciyar kasar Isa’ila sun fara fargaba kan irin martanin da kungiyar Hizbullahi ta kasar Lebanon zata mayar kan kisan gillar da suka yi wa daya daga cikin kwamandojinta a kasar Siriya.
Cibiyar kungiyoyin kare hakkin bil-Adama ta kasa a Masar ta kafa wani kwamiti da zai gudanar da bincike a gidajen kurkukun kasar.
Kwamitin tsaron Majalisar Dinkin Duniya ya bayyana damuwarsa kan yadda tashe-tashen hankula suke ci gaba da yin kamari a kasar Burundi.
Gamayyar jam’iyyun siyasa da kungiyoyi masu zaman kansu a Mauritaniya sun gudanar da zanga-zangar yin Allah wadai da gwamnatin kasar.
Ministan harkokin wajen kasar Angola ya jaddada wajabcin gudanar da dukkanin bukatar da kudurin kwamitin tsaron Majalisar Dinkin Duniya kan rikicin kasar Siriya ya kunsa.
Kungiyoyi da al’umma daban daban na kasar Amurka sun gudanar da zanga-zangar yin Allah wadai da kisan gillar da sojojin gwamnatin Nigeriya suka yi wa ‘yan Shi’a Nigeriya.
Wani masanin harkokin siyasar Afrika ya bayyana cewa; Harin wuce gona da irin da sojojin gwamnatin Nigeriya suka kai kan babbar cibiyar 'yan Shi'a a garin Zariya wani tsararren shiri ne na kunna wutan yakin mazhaba a kasar.
Kungiyar ‘yan uwa musulmi ta kasar Masar zata gudanar da zanga-zangar tunawa da boren da ya kai ga kawo karshen mulkin kama karyar shugaba Husni Mubarak a shekara ta 2011.
Page 1 of 359