An Dakatar Da Wannan Shafin. Mun Koma Zuwa Parstoday Hausa
Monday, 13 April 2015 07:28

Janar Buhari Ya Lashe Zaben Shugaban Kasa A Najeriya

Janar Buhari Ya Lashe Zaben Shugaban Kasa A Najeriya
Jama'a masu saurare Assalamu Alaikum barkanku da warhaka barkanmu da sake da ku a cikin wannan shiri na Afirka a mako, shirin da kan yi dubi kan muhimman lamurra da suka wakana a wasu kasashen nahiyar, shirin na yau zai mayar da hankali kaco kaf ne kan zaben janar Muhammad Buhari a matsayin sabon shugaban tarayyar Najeriya, tare da jin ra'ayoyin 'yan siyasa da masana da kuma sauran jama'ar gari kan lamarin, a cikin tarayyar Najeriya da kuma kasashen ketare.

Add comment


Security code
Refresh