An Dakatar Da Wannan Shafin. Mun Koma Zuwa Parstoday Hausa

Mobile Application

Ku nemi shirye-shiryenmu ta wayar salula. Daga wannan lokaci za ku iya sauraren shirye-shiryen dukkanin gidajen radiyo na IRIB cikin sauki ta hanyar wayar salula. Za a iya sauraren shirye-shiryen kai tsaye a lokacin da ake gabatar da su, haka nan kuma za a iya saurarensu a duk lokacin da ake bukata a bangaren da ake jiye su.

Hukumar IRIB ba ta karbar kudi domin sauraren shirye-shiryen, wadanda suke amfani wayar salula (iphone) Apple, za su iya fara saurarenmu, daga bisani kuma za mu sanar da duk wani ci gaba da aka samu dangane da wannan batu.

Add comment


Security code
Refresh