An Dakatar Da Wannan Shafin. Mun Koma Zuwa Parstoday Hausa
Tuesday, 15 April 2008 11:36

Mitoci

Mitoci da Frequency Mai Saurare, a kowace rana muna gabatar da shirye-shiryenmu ne sau uku wato da safe da rana da kuma dare.


Da safe muna gabatar da shirye-shiryenmu ne da misalin karfe 6:53 zuwa 7:50 agogon Nijeriya, Nijar, Kamaru da Chadi, wato karfe 5:53 zuwa 6:50 kenan agogon GMT.

Da rana kuwa da misalin karfe 12:23 zuwa karfe 12:50 agogon Nijeriya, Nijar, Kamaru da Chadi, wato karfe 11:23 zuwa 11:50 kenan agogon GMT.

Da dare kuwa muna gabatar da shirye-shiryenmu ne da misalin karfe 7:23 zuwa 8:20 agogon Nijeriya, Nijar, Kamaru da Chadi, wato karfe 6:23 zuwa 7:20 agogon GMT.

 

  Mita Frequency
Shirin Safe 16 17560 khz
Shirin Rana 13

13
21520 khz

21600 khz
Shirin Dare 25

31
12040 khz

9545 khz


A Jamhuriyar Nijar kuwa ana iya saurarenmu ta wadannan tashoshi na FM kamar haka: A birnin Yamai ta gidan Radio Tambara MHZ 107. A birnin Maradi kuma ta gidan radion Garkuwa FM MHZ 107. Yayin da a Damagaram/Zinder kuwa ta gidan Radiyo Shukura FM, MHZ 105.5. . Sai garin Dogondutsi kuwa ta gidan Dalol FM MHZ 92,8. . Sai garin Tawa kuwa ta gidan radiyo Tambara FM MHZ 95 . Sai garin Konni kuwa ta gidan radiyoNiyya FM MHZ 97,5 .


Masu Son Sauraren Shirye-Shiryenmu Kai Tsaye Ta Hanyar Tauraron Dan'Adam (Satelite) Suna Iya Lalubanmu Ta Wannan Adireshi:

tp 36k

 

 

Frequency 12722MHZ

Polarity=Horizontal

Symbols Rates: 26657

Fec: 2/3

 
   
   


Ga wadanda suke son tuntubarmu ta wayar tarho kuwa, ana iya buga mana ta wadannan lambobin:
0098 21 22162622 ko kuma 0098 21 22014698.

Masu son aiko mana da wasika kuwa suna iya rubuto mana ta hanyar akwatin gidan wayarmu, wato:P.O.BOX 6767, Tehran Jamhuriyar Musulunci ta Iran.

Ko kuma ta hanyar adireshinmu na E-mail, wato This email address is being protected from spambots. You need JavaScript enabled to view it. .

Haka nan kuma za a iya ziyartar shafinmu na zumunta wato 'facebook' a www.facebook.com/hausaradiotehran.

A huta lafiya

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

More in this category: « Ma'aikatanmu Live »

Add comment


Security code
Refresh