An Dakatar Da Wannan Shafin. Mun Koma Zuwa Parstoday Hausa
Jagoran juyin juya halin musulunci a Iran Ayatollah sayyid Ali Khamenei ya bayyana hadin kai da yin aiki tare a tsakanin kasashen msuulmi shi ne kadai zai iya ba su damar fuskantar manyan kalu bale da ke a gabansu.
Published in Jagora
Jagoran juyin juya halin msulunci a Iran Ayatollah sayyid Ali Khamnei ya bayyana cewa aikin hajji wata bababr dama ce ga al'ummar musulmi domin kara karfi wajen kara samun hadin kan al'ummar musulmi a duniya.
Published in Iran
Jagoran juyin juya halin Musulunci sayyeed Aliyul Khaminaee, ya ce gwamnatin kasar Iran ba zata kyale Amurka ta sami kafar shiga harkokin cikin gida na kasar Iran ba. Jagoran ya bayyana haka ne a yau litinin a lokacinda yake ganawa da mahalatta taro na 8 na gidajen radio da television na kasashen musulmi a nan Tehran. Tashar television ta Presstv a nan Tehran ta nakalto jagoran yana cewa, Amurka tana son tayi  amfani da yerjejeniyar da ta cimma da Jamhuriyar Musulunci ta Iran kan shirinta na makamashin nuklia don shiga cikin harkokin siyasa, tattalin arziki da kuma al-adun kasar Iran, amma ba zamu amince masu da yin hakan ba. Daga karshe jagoran ya kammala da cewa gwamnatin Jamhuriyar Musulunci ta Iran zata toshe duk wata kafa ko hanyar bayan fage wanda Amurka zata yi amfani da shi wajen yin hakan.
Published in Iran
Jagoran juyin juya halin muslunci a Iran ya hannunka mai sanda ga jami’an gwamnatin kasar da su sanya lura matuka dangane da yarjejeniyar nukiliya da aka cimma, da kuma yadda daya bangaren yake yin aiki da ita.
Published in Jagora
Jagoran juyin juya halin muslunci a Iran Ayatollah sayyid Ali Khamenei ya jinjina wa tawagar kasar da halarci tattaunawar shirinta na nukiliya tare da manyan kasashen duniya.
Published in Jagora
Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya umurci shugaban kasar Iran Dakta Hasan Ruhani da ya ba da himma wajen karfafa bangaren tsaron kasar da kuma karfin mai da martani ga barazana.
Published in Top News
Jagoran juyin juya halin musulunci a Iran Ayatollah Sayyid Ali Khamenei ya bayyana cewa Iran tare da dukkanin sauran jami’anta suna fatan ganin an cimma yarjejeniyar nukiliya da za ta mutunta manufofin jamhuriyar musulunci da kuma maslahar al’ummar Iran baki daya.
Published in Jagora
Saturday, 30 May 2015 02:49

Iran A Mako 28-05-2015

Masu saurare assalamu alaikum barkanmu da warhaka da kuma sake saduwa cikin wani sabon shirin Iran A Mako da ke leko muku wasu daga cikin muhimman al’amurran da suka faru a Iran cikin mako wanda ni Muhammad Awwal Bauchi na saba gabatar muku da shi, da fatan kuna cikin koshin lafiya kuma za ku kasance tare da mu tun daga farkon shirin har zuwa karshensa.
Published in Iran A Mako
Jagoran juyin juya halin Musulunci na Iran ya yi gargadi kan makircin makiya Musulunci na kokarin raba kan al’ummar musulmi.
Published in Top News
Jagoran juyin juya halin Musulunci na Iran ya jaddada cewar mai da martani kan duk wani harin wuce gona da iri kan kasar Iran zai kasance mai gauni.
Published in Top News
Page 3 of 5