An Dakatar Da Wannan Shafin. Mun Koma Zuwa Parstoday Hausa
Labarai
Ministocin harkokin waje na kasashen kungiyar G7 masu karfin tattalin arziki, ciki har da John Kerry, sun halarci taron tunawa da wadanda suka mutu a Hiroshima.
A kasar Yemen, a cikin daren jiya ne yarjejeniyar tsagaita wuta dake samun goyon bayan majalisar dinkin duniya ta soma aiki.
Sakamakon tashin gobara a wurin ibada na mabiyar Addinin Hindu a kasar Indiya sama da Mutane 100 suka hallaka yayin da wasu 250 suka jikatta
Ministan sadarwa na kasar Siriya ya sanar da cewa Dakarun tsaron kasar da na sa kai na ci gaba da kai hare-hare kan 'yan ta'adda domin 'yanto garin Halab
'Yan sandar kasar Kenya sun sanar da jikkatar jami'an su uku sanadiyar wani hari da kungiyar Ashabab ta kai a ofishin 'yan sandar Wajir dake kan iykar kasar da Somaliya.
Kasashen dake amfani da kudin CFA sun nuna damuwarsu kan matsalarda tattalin arzikin kasashen ya ke fuskanta
Jakadan kasar Italiya dake birnin Alkahira ya fice daga kasar domin nuna Adawarsa ga Gwamnatin kasar na rashin ci gaba a binciken da ake yi na wani talibi dan kasar Italiya da ya rasa ransa sakamakon azabtar da shi.
'Yan Sandar Angola sun hana 'yan adawa gudanar da zanga-zanga
Kungiyar kare hakkin bil-Adama ta Amnesty International ta jaddada yin kira ga mahukuntan Bahrain kan hanzarta sakin fursunonin siyasa da ake ci gaba da tsare su a gidajen kurkukun kasar.
Shugaban tsibirin Zanzibar da ke cin kwarya-kwaryar gashin kai a kasar Tanzaniya ya sanar da sabuwar majalisar ministocin kasar da ta kunshi ministoci 15.
Page 3 of 2063