An Dakatar Da Wannan Shafin. Mun Koma Zuwa Parstoday Hausa
Labarai
Gwamnatin Birtaniya ta sanar da kawo karshen tallafin da take bai wa Cibiyar Yaki da Talauci ta War on Want kan zargin cewa; Cibiyar tana goyon bayan siyasar nuna kin jinin gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila.
Majalisar Dokokin Afrika ta Kudu zata gudanar da zama na musamman kan bukatar 'yan adawar kasar ta neman tsige shugaban kasar Jacob Zuma daga kan karagar shugabancin kasa.
Sunday, 03 April 2016 19:21

Pakistan : Ruwa Sama Sun kashe Mutane 36

Rahotanni daga Pakistan na cewa mutane 36 suka rasa rayukan su kana wasu 27 na daban suka raunana sakamakon ruftawar gidajen su bayan wasu ruwa sama da aka samu tamakar da bakin kwarya.
Sojojin Syria na ci gaba da samun galaba a kokarin da suke na kwace daukacin yankunan dake hannun 'yan ta'adan (ISIS), inda ko a wannnan Lahadin sojojin sunyi nasara kwace birnin Al-Qaryatayn.
Babban bakin Libya da kanfanin mai na kasar NOC sun sanar da goyan su ga gwamnatin hadaka ta kasar dake samun goyan bayan MDD a karkashin jagorancin Fayez al-Sarraj.
An sake bude filin sauka da tashin jiragen sama na Brussels dake kasar Belgium a yau lahadi bayan rufe shi biyo bayan kazamin harin da aka kai a ranar 22 ga watan Maris daya gabata.
Rundunar Sojin Najeriya ta sanar da cafke jagoran kungiyar islama ta Ansaru dake da alaka da kungiyar 'yan ta'ada Al'Qaida reshen kasashen larabawa ta Aqmi a cikin kasar.
A Ranar 2 ga watan Afrilun nan ne aka rantsar da Alh. Mahamadou Issoufou a wani wa’adin shugabancin kasar Nijar na biyu bayan ya lashe zaben kasar zagaye na biyu da ‘yan adawa suka kauracema a ranar 20 ga watan Maris.
Wasu kafofin yada labarai a kasashen Austria da kuma Italiya suna yin kira da a haramta addinin muslunci a kasar.
Rahotanni daga kasar Ivory Coast na cewa a jiye an girke jami'an tsaro dauke da kayan yaki a yankin Abobo da ke arewacin birnin Abijan, babbar cibiyar tattalin arzikin kasar.
Page 10 of 2063