An Dakatar Da Wannan Shafin. Mun Koma Zuwa Parstoday Hausa
Sharhi
Tarayyar Nigeria ta cika shekaru 55 cip da samun encin kai daga hannun turawan Ingila yan mulkin malla a yau Alhamis 01-Octoba-2015. Bukin samun encin tarayyar Nigeria na wannan shekara …
Hakika rashin cancantar daukar dawainiyar gudanar da ayyukan hajji da matakin sakaci da ko-in kula gami da rashin aiki da hakkin da ya rataya a kan mahukuntan Saudiyya sune musabbabin …
Tuesday, 29 September 2015 06:33

Har Yanzu Tsugunne Bata Kare Ba A Burkina Faso

Kwanaki kadan bayan sake maido da gwamnatin rikon kwarya a Burkina faso, wani sabani ya sake kuno kai tsakanin rindinar fadar tsaron fadar shugaban kasar da suka jagoranci  juyin mulkin …
A wani jawabi da ya yi a jiya lahadi gabannin fara darasinsa na “Bahasul Kharij”, Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei yayi magana kan hadarin da ya …
A jiya Assabar Rundunar Sojojin Najeriya ta bayyana cewa kimanin Mayakan boko hara 200 ne suka meka kansu ga mahukunta a yankin Banki dake iyakar Kasar da jumhoriyar Kamaru, shidai …
A jiya Alhamis ne wato ranar sallah wani mummunan hatsari ya sake awkawa ga mahajja a mina a lokacinda suke kokarin jifan shaidan
Shugaban kasar Senegal Maki Sal dake a matsayin mai shiga tsakani a rikicin Burkina Faso daga bangaren kungiyar bunkasa tattalin arzikin yammacin Afirka CEDEAO ya bayyana cewa suna iya kokarinsu …
Shugaban kasar Borkina Faso Gilbert Diendere wanda kuma ya jagoranci juyin mulkin da aka yiwa tsohon shugaban kasar Michel Kafanga da Priministan
Juyin mulki ko borin sojoji ? wannan dai yanzu haka ita ce ayar tambaya da kafofin yada labarai da dama ke azawa kan su, ganin cewa har yanzu sojojin masu …
Kungiyoyi da cibiyoyin kare hakkin bil-Adama da dama sun bukaci gurfanar da sarkin kasar Saudiyya a gaban kotun kasa da kasa da ke hukunta manyan laifuka a duniya ta ICC …
A jiya ne aka cika shekaru 14 cur da kai harin 11 ga watan Satumba a kasar Amurka, wanda ya yi sanadiyyar mutuwar mutane da dama da suka hada da …
Friday, 11 September 2015 06:36

Kafa tutar Palastinu a shadkotar MDD

Wakilin Palastinu a MDD Riyad Mansour ya bayyana cewa babu wata Magana mai dadi da zai fada  duk wani abin da zai bayyana a nan ta bakin ciki da bacin …
Gwamnatin kasar Eritaria ta ja kunnen makobciyarta Habasha dangane da takalar yaki da ita da kuma barazanar dawo da yaki a tsakaninsu. A cikin wani bayani wanda ministan harkokin sadarwa …
A ranar Alkhmais da ta gabata ce, wasu ministocin tsaron  yankin sahel suka gudanar da wani zama domin tattaunawa dibarun da ya kamata su dauka na yaki da ‘yan tawaye …
Majiyar asibitin Yeman ta yi gargadi kan karin tabarbarewar harkar kiwon lafiya a lardin Ta’az da ke kudu maso yammacin kasar saboda karancin kayayyakin aiki da magunguna tare da rufe …
Tun kafin sabuwar gwamnatin Nigeria ta fara aiki shugaban kasa Muhammad Buhari ya bayyana anniyarsa ta kawo gyara a cikin kamfanin haka da sarrafa man fetur na kasar. Da farko …
Bayan kwashe shekaru 4 da rufe ofishin jakadancin Burntaniya, a jiya Lahadi kasar burtaniya ta sake buda ofishin jakancinta dake nan birnin Tehran bisa jagorancin ministan harakokin wajen kasar Mista …
Kungiyar kasashen larabawa ta amince da bukatar da kasar Libya ta gabatar mata, da ke neman daukar matakan gaggawa ta fuskar soji daga kasashen larabawa, domin tunkarar kungiyar Daesh (IS) …
Shugaba Alpha Conde ya sanar da aniyarsa ta sake tsayawa takarar shugabancin kasar Guinea Conakry a karo na biyu ta hanyar gabatar da sunansa ga kotun kare tsarin mulkin kasar …
Yau 17 ga wata Agusta ita ce ranar da ake fatan cimma yarjejeniyar sulhu tsakanin gwamnati da ‘yan tawaye a Sudan ta Kudu, bayanda wa’adin da aka gindaya masu domin …