An Dakatar Da Wannan Shafin. Mun Koma Zuwa Parstoday Hausa
Sharhi
Majalisar dinkin duniya ta bayyana cewa bisa binciken da ta gudanar ana cikin hali na rashin tabas da rashin tsaro a yankin Darfur na kasar Sudan, yayin da yake jawabi …
Thursday, 29 October 2015 19:52

Sharhi A Kan Zaben Kasar Tanzania

A yau ne ake sa ran sanar da sakamakon zaben shugaban kasa a kasar Tanzania, wanda aka gudanar a ranar Lahadi da ta gabata a dukkanin mazabu da ke yankunan …
Sa’o’i kadan da mamaye garin Kerawa da ke arewacin kasar Kamaru kusa da kan iyaka da Tarayyar Nigeriya da mayakan kungiyar Boko Haram, sojojin gwamnatin Kamaru sun yi nasarar fatattakar …
Kasashen duniya da dama da suka hada dana yammancin turai da na larabawa sun bukaci dukkan bangarorin Libiya da su amince da kuma rattaba hannu kan yarjejeniyar siyasa da aka …
Monday, 19 October 2015 08:16

Intifadar Palastinawa Ta Uku

Tun bayan kafa Haramtacciyar kasar Isra’ila shekaru 67 da suka a gabata a cikin shekara ta 1947 da kasar Birtaniya ta yi a cikin Palastinu, al’ummar palastinawa ba su sake …
Kwamitin kare hakkin bil adama na Majalisar dinkin duniya ya kafa wani karamin kwamiti domin bin kadun ayyukan kungiyar ‘yan ta’adda ta Daesh (ISIS) taro da gano hanyoyin da kungiyar …
A jiya lahadi ne wa’adin kwanaki 90 na bincike da kuma amincewa da yerjejeniya kan shirin makamashin nukliyar kasar Iran
Sunday, 18 October 2015 06:00

Zaben 'Yan Majalisun Dokokin Kasar Masar

A jiya ne Al’ummar kasar Masar dake kasashen ketare suka fara kada kuri’insu domin zaben ‘yan Majalisun dokokin kasar, inda ake sa ran za a kamala zaben a yau, su …
A wata hira da yayi da jaridar Ma’aref ta haramtacciyar kasar Isra’ila (HKI), ministan harkokin wajen kasar Saudiyya Adel Al-Jubair ya sake jaddada alakar da ke tsakanin kasarsa da HKI …
Thursday, 15 October 2015 19:18

Sabon Boren Palastinawa Domin Kare Quds

Tun bayan kafa Haramtacciyar kasar Isra’ila shekaru 67 da suka a gabata a cikin shekara ta 1947 da kasar Birtaniya ta yi a cikin Palastinu, al’ummar palastinawa ba su sake …
Thursday, 15 October 2015 06:49

Shirin Iran Na Maida Martani Ga Abokan Gaba

Adaidai lokacin da rashin tsaro ya ke karuwa a cikin yankin gabas ta tsakiya da kuma wajenta, wani babban jami’in sojan Jamhuriyar Musulunci ta Iran ya bayyana cewa; Rundunar da …
A kasar Guinea hankula jama’a sun karkata akan sakamakon zaben shugaban kasar da aka kada kuri’arsa a karshen makon daya  gabata. Kawo yanzu dai ba a sanar da sakamakon wannan …
Komandojin sojojin Nigeria sun yi gargadi ga yayan kungiyar Boko Haram wadanda suka rage basu mika kansu da makamansu ba, da su yi hakan kafin lokaci ya kure masu.
A ranar Larabar da ta gabata, ministan tsaron kasar Rasha Sergueï Choïgou ya bayyana cewa jiragen ruwan yakin kasar Rasha 4 dake tekun Caspian sun halba makamai masu lizami 26 …
A yau Alhamis ne dai ministocin dake kula da 'yan gudun hijira na kasashen kungiyar (EU) za su zauna a kasar Luxembourg domin tattauna shirin korar bakin daga kasashen su. …
Gwamnatin Congo Brazavil ta bada sanarwan cewa za’a gudanar da zaben raba gardama kan sabon kundin tsarin
Majiyoyin Palasdinawa sun yi gargadi kan karin tabarbarewar al'amura a Palasdinu sakamakon tsananta kai hare-haren wuce gona da iri kan yankunan Palasdinawa da sojojin gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila gami da …
Kwanaki 6 a jere kenan da jiragen yakin rundunar sojin kasar Rasha tare da hadin gwiwa da rundunar sojin kasar Syria suke kaddamar da hare-hare a kan sansanonin ‘yan ta’adda …
Babban saktaren MDD Banki Moon ya yi kakkausar suka dangane da rikicin da ya sake barkewa a birnin Bangui fadar milkin jumhoriyar Afirkata tsakiya da kuma ya yi sanadiyar mutuwar …
Kafafen Watsa Labarun Duniya Sun dauki jawabin jagoran juyin Musulunci na Iran da ya yi na gargadin Saudiyya dangane makomar mahajjatan kasar da su ka rasa rayukansu da kuma wadanda …