An Dakatar Da Wannan Shafin. Mun Koma Zuwa Parstoday Hausa
Sharhi
Sakon da jagoran juyin juya halin Musulunci a nan Iran ya rubutawa da matasan kasashen yamma, bayan harin da yan ta’adda suka kai a birnin Paris na kasar Faransa makonni …
A ranar juma’a da ta gabata,aka kaiwa mabiya mazhabar Ahlulbait (a.s) masu tattakin Arbaeen hari a kudancin kano dake arewa maso gabashin Najeria,lamarin da ya yi sanadiyar shahadar mutane 21 …
Tun bayan kai harin da jiragen yakin kasar Turkya suka yi kan jirgin yakin kasar Rasha a kusa da iyakokin kasar da Syria a ranar Talata da ta gabata, dangantaka …
Shugaban kasar Kenya Uhuru Kenyata ya dauki matakin tsige ministocinsa biyar daga kan mukamansu sakamakon zargin barnata dukiyar kasa.
Babban sakataren Majalisar dinkin duniya Banki-Moon, ya fitar da wani bayani inda yake tunatar da
Bisa kudirin da kungiyar tarayyar Turai ta dauka na sanya alamar HKI kan kayayyaki da suka kera a kasar , babbar cibiyar kasuwanci KaDeWe da ke a matsayin daya daga …
Sakamakon ci gaba da yaduwar ayyukan ta’addanci a kasashen Afirka, musamman a kasashen Sahel ne ya sanya shugabannin wadannan kasashen yanke shawarar kafa wata runduna ta hadaka da nufin fada …
Harin wuce gona da irin da wasu ‘yan bindiga suka kai otel din Radisson Blue tare da yin garkuwa da mutane kimanin 170 a birnin Bamako fadar mulkin kasar Mali …
Shugaban kasar Amurka Baraka Obama kamar yadda shuwagabannin Amurkan suka saba a ko wace shekara tun shekara 1979 ya tsawaita halin zaman dar-dar tsakanin Amurka da Jamhuriyar Musulunci ta Iran …
A jiya ne shugabannin kasashe masu karfin tattalin arziki da masana’antu na duniya da ake kira gungun G20 suka kammala zaman taronsu a birnin Antakia na kasar Turkiya, inda suka …
Cikin ‘yan kwanakin nan dai duniya ta shaidi hare-haren ta’addanci kama daga na birnin Beirut na kasar Labanon da yayi sanadiyyar mutuwar mutane 45 da kuma na birnin Parisna kasar …
Mahukuntan yankin gabashin kasar Sudan sun sanar da cewa; Wasu gungun ‘yan bindiga da suka fito daga kasar Habasha sun mamaye wasu yankunan Sudan da suke gabashin kasar.
Jerin hare-haren ta’adancin da aka kai da yammacin jiya juma’a a Paris babban birnin Faransa su ne mafi muni a cikin tarihin kasar tun bayan shekara 1945. Kawo yanzu dai …
Shugaban majalisar tarayyar Turai a taron kwanaki biyu da aka kammala a birnin Valletta na kasar Malta
Majalisar Dinkin Duniya ta bayyana tsananin damuwarta kan ci gaba da bullar tashe-tashen hankula da suke lashe rayukan mutane musamman na kananan yara a kasar Sudan ta Kudu.
Saturday, 07 November 2015 06:27

KARSHEN YAKIN BASASA A KASAR SUDAN TA KUDU

Shuwagabannin kungiyar kasashen gabacin Afrika IGAD sun bada sanarwan kawo karshen yakin basasa a kasar Sudan ta Kudu
A ranar talata 3 ga watan Nuwamba,maluman addini islama ,maluman jami’an  gami da masana kan addinin Islama na yankin Sahel  tare da taimakon shugabanin yankin suka gudanar da taron yaki …
A daidai lokacin da ake ci gaba da tofin Allah tsine kan irin kisan gilla da musgunawa al’ummar Palastinu da gwamnatin sahyoniyawa HKI
Jam’iyyun adawa a kasar Uganda sun bada sanarwan cewa zasu tsaida dan takara shugaban
Majalisar Wakilan Ruwanda ta kada kuri’ar amincewa da bukatar gudanar da kwaskwarima a kundin tsarin mulkin kasar. A fili yake matakin gudanar da kwaskwarima a ayar doka ta 172 na …