An Dakatar Da Wannan Shafin. Mun Koma Zuwa Parstoday Hausa
Sharhi
shirye-shiryen tattaunawar ta wannan Litinin na fuskantar kalubale da ya hada da rashin cimma daidaito tsakanin 'yan adawa kasar Siriya akan wadanda zasu wakilce su.
Shekara ta 2016 da muke ciki tana iya kasancewa shekara mafi muni ga kasashen tarayyar Turai.
A wata hira da yayi da tashar talabijin din CNN ta kasar Amurka, ministan harkokin wajen kasar Iran Dakta Muhammad Jawad Zarif ya kirayi Amurka da ta sake dubi cikin …
Mutane Miliyan 14 ne Su ke Fuskantar Hatsarin Fari A Kasashen Kudancin Afirka
A jiya ne shugaban hukumar kula da makamashin nukiliya ta duniya Yukiya Amano ya kawo ziyarar aiki a birnin Tehran, inda ya gana da manyan jami'an gwamnatin kasar Iran kan …
Wadan nan kamfanoni zasu amfana da dimbin jama'a na kimanin million 80 na Jumhuriyar musulunci ta Iran wadanda kasha 60 %
Shugaba muhammadu Buhari na tarayyar Nigeria ya bada umurni na gudanar da sabon bincike kan sacewar yan makaranta yan matan Chibok
Shugaban kasar Uganda Yuwere Musevene bayan shugabancin kasar na kimanin shekaru 30 yana kokarin tsawaita zamansa a kan kujerar shugabancin kasar.
Bayan rahotonni da suka bayyana a shekara ta 2015 da ta gabata kan matsalar musgunawa fursunonin siyasa a kasar Masar, a cikin wannan sabuwar shekara ta 2016 Jam'iyyar Hizbu Misral …
A jiya ne ministan harkokin wajen kasar Iran Dr. Muhammad Jawad Zarif ya aike da wata wasika zuwa ga babban sakataren majalisar dinkin duniya Ban Ki Moon, inda a cikin …
Matakan tsaro suna ci gaba da tabarbarewa a kasar Yamen sakamakon hare-haren wuce gona da iri da jiragen saman yakin masarautar Saudiyya ke ci gaba da kai wa sassa daban …
'Yan takara 16 ake sa ran shugaba Issufu Mahamadu zai fafata dasu a zaben na ranar 21 ga watan Fabruary 2016
Shugaban Burundi ya yi barazanar kaddamar da yaki kan dakarun wanzar da zaman lafiya na kungiyar tarayyar Afrika matukar suka sanya kafa a cikin kasarsa ba tare da izinin gwamnatinsa …
Tun bayan da masarautar Saudiyya ta fara kaddamar da hare-haren wuce gona da iri kan kasar Yamen daga watan Maris na wannan shekara zuwa yanzu ta kashe mutane fiye da …
Samir Qantar dais hi ne dan kasar Lebanon wanda yake dadewa a cikin kurkukun
Tun ba a je ko ina ba shirin kokarin wasa da hankalin al'umma don rufe irin goyon bayan da suke ba wa kungiyoyin 'yan ta'adda da kasar Saudiyya ta shigo …
A kwanakin baya ne kwamitin tsaron Majalisar Dinkin Duniya ya amince da wani kuduri da aka gabatar masa dangane da irin gagarumar rawar da matasa za su iya takawa wajen …
Shugaban Syria Bashar Assad ya bayyana cewa gwamnatinsa ba ta da wata matsala dangane da shiga tattaunawa tare da ‘yan adawar siyasa, amma ya kamata a bambance tsakanin ‘yan adawar …
Shuwagabannin Afrika da na kasar china sun amince da rashin shiga cikin harkokin ko wace kasa daga bangarorin biyu a taron kwanaki biyu da suka kammala a birni Johanasburge na …
Wani babban jami’in Majalisar Dinkin Duniya a bangaren kula da zaman lafiya da sulhu ya bayyana damuwarsa kan makomar yarjejeniyar sulhun da aka cimma a kasar Sudan ta Kudu.