An Dakatar Da Wannan Shafin. Mun Koma Zuwa Parstoday Hausa
Sharhi
Shuwagabannin tarayyar Afrika sun fara tarinsu na shekara shekara a birnin Adisababa na kasar Habasha
A jiya laraba , kungiyar hizbul..ta kasar Lebanon ta kai wani mumanar hari kan tawagar Sojojin Sahayoniya masu sintiri a yankin  Mazari'u Shib'ah  dake kalkashin ikon HKI, inda suka hallaka …
Sunday, 25 January 2015 07:45

Sakon Jagora Ga Matasan Kasashen Yamma.

Bayan abubuwan da suka fara a kasar Faransa a cikin makonnin da suka gabata da kuma makamancinsu
A wani rahoto da ta fitar ranar Larabar da ta gabata, Majalisar dinkin duniya ta ce ana bukatar milliyar guda da million 500 na dalar Amurka domin yaki da cutar …
Duban mutanen kasar Chadi ne suka gudanar da jeren gwano a kan titunan
Kwanaki biyu bayan fitowar jaridar nan ta faransa Charlie Hebdo data sake yin zanen batanci ga annabi Muhamed (SAW), musulmi da dama ne suka fito jiyya juma'a domin nuna bacin …
Sojojin gwamnatin Kamaru sun yi nasarar kashe daruruwan ‘yan kungiyar Boko Haram a wani gumurzu da suka yi a yankin arewa maso yammacin kasar ta Kamaru a ranar Litinin da …
Kungiyar kare hakin bil-adama ta duniya wato Amnesty International ta bayyana cewa kimanin Mutane dubu biyu ne suka rasu a hare-haren baya-bayan nan da kungiyar ta'addancin nan ta boko haram …
Babban sakatren kungiyar kasashen musulmi ta OIC Ayyad madani  ya ziyarci masallacin Al-Aqasa dok tare da hana shi da jami’an tsaron HKI suka so
A sakamakon yadda mayakan Boko haram ke ci gaba da kutsa kai wajen neman mamaye yankin arewa mai nisa na jamhuriya kamaru, karon farko gwamnatin kasar tayi anfani da jiragen …
Rahotannin da suke fitowa daga kasar Iraki na nuni da cewa sojojin kasar, wadanda suke samun goyon bayan dakarun sa kai na al’ummar kasar, suna ci gaba da samun nasarori …
Saturday, 27 December 2014 06:58

Rikicin Siyasar Kasar Gabon

Yan adawa a kasar Gabon sun fitar da bayanin neman kafa kwamitin kasa da kasa da zai gudanar da bincike kan tashe-tashen hankulan da suka biyo bayan zanga-zangar lumanan da …
Babban sakataren Majalisar dinkin duniya Banki-Moon ya fara ziyarar aiki a kasashen yammacin Afrika masu
A ci gaba da kiraye-kiraye da kuma amincewa da kafa ‘yantacciyar kasar Palastinu da kasashe da cibiyoyi daban-daban na kasa da kasa suke yi, a jiya Laraba ce dai ‘yan …
Ministan tsaron kasar Faransa Jean-Yves Drian ya bukaci kafa kwamitin tuntubar juna tsakanin kasashen da suke makobtaka da kasar Nigeriya da nufin murkushe kungiyar Boko Haram.
Kwamitin tattalin arzikin MDD reshen Afrika (CEA) ya fitar da wani rahoto a birnin Addis Abeba kan tasirin da cutar Ebola tayi ga al'umma da tattalin arziki a kasashen Guinea, …
Duk da barazanar tsaro daga yan ta’adda a kasar Iraqi, an gudanar da makokin arba’in na Imam Husain (a)
A daidai lokacin da ake gudanar da ranar kare hakkokin bil’adama ta duniya, bayanai na ci gaba da fitowa dangane da irin take hakkokin bil’adama da gwamnatin Amurka take ci …
A jiya ne jami'an tsaron Haramtacciyar kasar Isra'ila suka kashe Ziyad Abu Ain minista a cikin gwamnatin Palastinawa, a lokacin da yake cikin wata zanga-zangar nuna rashin amincewa da mamayar …
Rahoto kwamitin binciken sirri a majalisar datijan Amurka yayi mumuna suka ne akan hanyoyin da hukumar leken assiri Amurka wato CIA ke amfani da su dan tatsar bayanai akan wadanda …