An Dakatar Da Wannan Shafin. Mun Koma Zuwa Parstoday Hausa
Sharhi
Kasashen Nijeriya, Chad da Kamaru sun gabatar da wani daftarin kuduri ga kwamitin tsaron MDD inda suka bukaci goyon baya da kuma taimakon MDD ga dakarun hadaka na kasashen yammacin …
Tuesday, 10 March 2015 15:09

Hadewar Boko Haram Da Is ( Da’ish)

Madugun Kungiyar Boko Haram, ta Najeriya, ya sanar da hadewar kungiyarsa da kungiyar nan ta “Daular Musulunci A Iraki Da Sham’ wacce a takaice ake kira da “Da’ish” ko kuma …
A jiya ne bangarorin siyasa a kasar Libya da suka kunshi wakilai daga majalisun dokokin kasar guda biyu, na birnin Tripoli da kuma na birnin Tubruk suka fara gudanar da …
Al’ummar yankunan gabashin Jamhuriyar Dimokaradiyyar Congo suna cikin fargabar fuskantar hare-haren daukan fansa daga ‘yan tawayen Ruwanda da suke da sansani a gabashin kasar ta Congo.
Tun bayan fitar da faifan bidiyon kisan Misrawa 21 a cikin kasar Libya da kungiyar 'yan ta'adda ta Daesh ko kuma IS ta yi a makon da ya gabata, hakan …
Cikin ‘yan shekarun baya-bayan nan dai ana ci gaba da samun kai ruwa rana tsakanin kasar Qatar da wasu daga cikin kasashen larabawa, kama daga kasar Iraki, zuwa Siriya da …
Friday, 20 February 2015 06:27

Alakar Amurka Da Musulunci: Abota Ko Gaba?

Shugaban Kasar Amurka Barrack Obama ya bayyana cewa; kasarsa  ko kadan ba ta yaki da Musulunci a matsayinsa na addini. Shugaban na kasar Amurka ya bayyana haka ne a yayin …
Gwamnatin Nijar ta sanarda kaddamarda bincike bayan da wani jirgin yaki da ba'a san asalinsa ya kai hari a kauyan Abadan dake kudu maso gabashin kasar mai iyaka da Najeriya …
Shugaban kasar Kamaru Paul Biya ya bukaci daukan kwakkwaran matakin ganin an murkushe kungiyar ta’addanci ta Boko Haram tare da kawo karshenta daga shafin samuwa.
A yammacin ranar Talatan da ta gabata ce wani Ba’amurke dan shekara 46
Friday, 13 February 2015 15:47

Kisan Musulmi A Kasar Amurka

A daidai lokacin da kasashen yammacin turai da kafofin yada labaransu suka dukufa wajen magana kan batun ta'addanci da kuma wajabcin daukar dukkanin hanyoyin shiga kafar wando daya da 'yan …
Kungiyar ‘yan jaridu ta kasa da kasa (reporters sans farontiere ko kuma Reporters Without Borders) ta fitar a wanan alhamis rahoto ta na shekara-shekara wanda ya ambata cewa an samu …
Jam’iyyun adawar Gabon suna ci gaba da sanya matsin lamba ga shugaban kasar kan ya yi murabus daga kan mukaminsa kafin karshen wa’adin shugabancinsa a shekara ta 2016.
Shekaru 36 kenan da samun nasarar juyin juya halin Musulunci karkashin jagorancin marigayi Imam Khumaini (r.a) a kasar Iran wanda aka cimma shi a ranar 11 ga watan Fabrairun 1979 …
Tuesday, 10 February 2015 07:19

Nasarar Dakarun Iraki Kan 'Yan Ta'addar ISIS

A cikin sa'o'I 24 , sojojin Iraki  tare da hadin gwiwar dakarun sa kai sun samu nasarar hallaka 'yan ta'addar ISIS da dama a yammacin birnin Ramadi babban birnin jahar …
A  jiya ne jagoran juyin juya haln musulunci an kasar Iran Ayatollah Sayyid Ali Khamenei ya gana da manyan kwamnadojin rundunar sojin kasar, domin tunawa da zagayowar ranar da suka …
Yau kwana na uku kuma na karshe kenan da kwararu kan harkar  tsaro daga kasashen Afirka da kasashen Turai ke cenza miyau a birnin Yaunde na kasar Kamaru gameda batun …
Kasar Tanzania ce zango na karshe a ziyarar da ministan harkokin wajen kasar Iran DR Mohammad Jawad Zarif  ya kai wasu kasashen gabacin
Kwararru kan harkokin shari’a da kare hakkokin bil adama a Majalisar Dinkin Duniya sun nuna damuwa matuka dangane da irin matakan da masarautar kasar Bahrain take dauka wajen murkushe ‘yan …
Wednesday, 04 February 2015 05:56

Yakin Neman Zabe A Najeriya

Yayin da ya rage kasa da makonni biyu a gudanar da zabe a Najeriya, manyan 'yan takarar shugabancin kasa  na ci gaba da yakin neman zabe domin neman samun nasara …