An Dakatar Da Wannan Shafin. Mun Koma Zuwa Parstoday Hausa
Sharhi
Yayin da aka shiga cikin yanayin zafi a yankin Palastinu, Tawagar MDD da ta isa yankin Gaza ta bukaci da a kawo karshen killacewar da ake yiwa zirin na Gaza.Mr …
Kakakin sojojin kasar Yemen Sharif Galib ya bayyana cewa, duk tare da sanarwar da gwamnatin kasar saudia ta bayar
Hukuncin rashin adalci da ma’aikatar shari’ar Masar ke ci gaba da zartarwa kan jagororin kungiyar ‘yan uwa musulmi ta kasar da magoya bayansu gami da matakan tursasawa da gwamnatin Masar …
      Masarautar Saudiyyah ta sanar da kawo karshen yakin da ta kaddamar kan al'ummar Yemen, bayan kwashe kwanaki 27 a jere tana lugudan wuta kan al'ummar kasar babu …
Jami’an gwamnatin Afirka ta kudu sun bukaci taimakon kasashen Afirka domin kawo karshen gyamar baki da wasu ‘yan kasar ta su  ke yi.yayin da take ganawa da jami’an diplomasiya na …
Tun bayan da kwamitin tsaron majalisar dinkin duniya ya fitar da kudiri mai lamba 2216 kwanaki uku da suka gabata dangane da rikicin kasar Yemen, bangarorin siyasa da masana a …
Hukumar kula da mata da kananen yara ta MDD Unicef ta bayyana cewa hare-haren kungiyar boko a Najeriya  ya yi  sanadiyar raba al’ummar arewa maso gabacin kasar da dama da …
A jiya Asabar ne al'ummar Nijeriya suka sake fitowa don kammala turmin karshe na zabubbukan da aka shirya gudanar a kasar da nufin bude wani sabon shafi na mulki inda …
Jagoran juyin juya halin Musulunci na Iran ya bayyana cewar matsayin Jamhuriyar Musulunci ta Iran dangane da shirin makamashin nukiliya ya ginu ne a kan tubali na addini da kyakkyawar …
Al’ummar kasar Kenya sun sake shiga cikin tsoro da fargaba tun bayan harin ta’addancin da kungiyar Ashabab ta kai jami’ar Garisa a makun da ya gabata, lamarin ya yi sanadiyar …
Kasashen larabawan yankin tekun fasha karkashin jagorancin Saudiyya da kuma kasashen yammacin turai, sun yi fatali da wani daftarin kudiri da Rasha ta mika wa kwamitin tsaron majalisar dinkin dinkin …
A rana ta takwas ta-kai- kawo kan batun nukilliyar kasar Iran, daga karshe dai a wanan Alhamis 2 ga watan Aprilu, kasashen da batun ya shafa wato Amurka, Birtanniya, Rasha, …
Bayan kokari sau uku na zama shugaban Nijeriya, daga karshe dai Janar Muhammadu Buhari (rtd) ya samu nasarar kama hanyar shiga fadar Aso Rock, a matsayin sabon shugaban Nijeriyan mai …
Al’ummar Nigeriya da suka cika sharuddan gudanar da zabe a kasar sun fito a jiya Asabar 28 ga watan Maris domin fara gudanar da zaben shugaban kasa da na ‘yan …
A ranar larabar da ta gabata, shugaban kasar Sudan ta kudu Salva Keir ya bayyana cewa barazanar kakaba takunkumi da kwamitin tsaro na MDD yayiwa kasar sa ba zai sanya …
Wednesday, 25 March 2015 19:08

Shirye-Shiryen Gudanar Da Zabe A Najeriya

Kwanaki uku ne suka rage a gudanar da zaben shugaban kasa a Najeriya a ranar 28 ga wannan wata na Maris, wanda ake kallonsa a matsayin zabe mafi daukar hankula …
Matsalar kungiyar Boko Haram da ayyukan ta’addancinta sun wurga rayuwar al’ummar Nigeriya cikin mummunan hali musamman al’ummun da suke shiyar arewa maso gabashin kasar.
Wakilin Amurka a Majalisar dinkin duniya Mr Samantha Power ya bayyana cewa kusan dukkanin Masallatan dake  kasar Afirka ta tsakiya an rusa su yayin rikicin addini da ya daidaita kasar,yayin …
Azaman da ya gudanar a yamamcin jiya, kwamitin tsaron Majalisar Dinkin Duniya ya fitar da bayani da ke yin Allah-wadai da kakkausar murya dangane da harin da aka kaddamar kan …
Dauki ba dadi a Libiya yana ci gaba da wanzuwa sakamakon rashin fahimtar juna tsakanin kungiyoyin da suke juya akalar siyasar kasar lamarin da ya janyo wurga fararen hulan kasar …