An Dakatar Da Wannan Shafin. Mun Koma Zuwa Parstoday Hausa
Sharhi
Thursday, 10 April 2008 12:40

Taron Kungiyar OIC A Kasar Senegal

A jiya ne aka kammala babban taron shugabannin kasashen musulmi mambobi a kungiyar OIC, a birnin Dakar na kasar Senegal. Wannan dai shi ne karo na 11 da kungiyar ta …
Thursday, 10 April 2008 12:38

Tururuwan Iraniyawa A Zaben 'Yan Majalisu

Sharhin da kafafen wasta labarai na duniya sukayi game da tururuwar da al'ummar Iran sukayi a gaban akwatunan zabe a zaben yan majalisar shawarar Musulunci da aka yi karo na …
Zabe a kowace kasa ta duniya abu ne mai matukar muhimmanci inda 'yan kasar da aka tsayar da ranekun zabe suke darjewa domin zabar 'yan takarar da suka kwanta musu …
Thursday, 10 April 2008 12:36

Jawabin Jagora Na Sabuwar Shekara A Mashhad

Jagoran Juyin Juya Halin Musulunci na Kasar Iran Ayatullahil uzma Sayyid Ali Khamene'i a lokacin da yake bayani a ranar Alhamis data gabata a gaban dubban daruruwan Iraniyawa da Alummomi …
Thursday, 10 April 2008 12:35

Kan Zaben Shugaban Kasar Zimbabwe

A daidai lokacin da zabukan kasar Zimbabuwe ke ta kara karatowa, bangarorin gwamnati da na ‘yan hamayya sai ci gaba suke yi da zargin junansu da yunkurin aikata ba daidai …
Thursday, 10 April 2008 12:34

Martani Iran Ga Jawabin Shugaba Sarkozy

Kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Iran Muhammad Ali Husaini ya bayyana furucin da shugaban kasar Faransa Nicolas Sarkozy yayi kan shirin Iran na makamashin nukiliya dana makamai masu linzami da …
Thursday, 10 April 2008 12:34

Zabar Sabon Praministan Kasar Pakistan

A Kasar tun bayan kurar da ta biyo bayan kisan gillar da aka yi wa Shugabar Jam'iiyar Mutanen Pakistan wato Pakistan Peoples Party (PPP) tare da gudanar da zabuka a …
Thursday, 10 April 2008 12:33

Taron Kasashen Larabawa A Kasar Siriya

A yau ne za'a fara gudanar da babban taron shugabannin kasashen larabawa a birnin Demuscus na kasar Syria, wanda kuma shi ne karo na 20 da kungiyar hadin kan kasashen …
Thursday, 10 April 2008 11:47

Barazanar Ci Gaba Da Kai Hare-Hare Gaza

Piraministan Gwamnatin H.K.I. Ihud Ormert ya sake jaddada cewa bazai yiyu akai ga matakin karshe ba a kokarin da akeyi na ganin an warware rikicin dake tsakanin Palasdinawa da Gwamnatin …
Thursday, 10 April 2008 11:46

Ikirarin Shugaban CIA Kan Iran

A hira da ya yi da wata tashar telebijin ta Amurka (NBC) ranar Lahadin da ta gabata, shugaban hukumar leken asirin Amurka CIA Mr Macheal Hayden, ya yi zargin cewa …
Thursday, 10 April 2008 11:42

Halin Da ke Ciki A Zimbabwe

A cikin shekaru 28 da shugaban kasar Zimbabwe Robet Mugabi ya kwashe yana jan ragamar mulkin kasar tun bayan da ta Samu yancin kai daga hannun kasar Birtaniya a shekara …
Thursday, 10 April 2008 11:40

Sabon Rikici Tsakanin Sudan Da Chadi

Kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Sudan Ali Assadiq ne ya bayyana hakan a gaban taron manema labarai a birnin Khartum, ya ci gaba da cewa a ranar Talata jiragen yakin …
A ganawar da yayi da kamfanin dillancin labaran kasar Japan Kiyodo a ranar Alhamis data gabata uku ga watan Aprilu shugaban kasar Iran Mahmud Ahmadi Najad ya jaddada cewa kasarsa …
A jiya Talata (8/4/2008) ce aka gudanar da bukin ranar nukiliya a nan Jamhuriyar musulunci ta Iran, Inda shugaban kasar Mahmud Ahmadi Najad ya bayyana cewa cin Nasarar da Kasar …
Page 68 of 68