An Dakatar Da Wannan Shafin. Mun Koma Zuwa Parstoday Hausa
Sharhi
Wakilin Burundi a majalisar dinkin duniya ya ce za a gudanar da zaben kasar a ranar litinin kamar yadda aka tsara duk da kiran da sakatare janar na majalisar dinkin …
Duk da kiran da MDD ta yi na dakatar da kai hare-hare a kasar yemen cikin wannan wata mai alfarma na Ramadana,jiragen yakin kawancen kasashen larabawa kalkashin masarautar al sa’oud …
MDD dake shiga tsakani a zamen tattaunawar neman sulhu tsakanin ‘yan gwagwarmayar neman sauyi na ‘yan Houthis a Yemen da wakilan shugaban kasar mai gudun hijira wato Rabo Mansour Hadi …
Kotun manyan laifuka ta duniya ta nuna rashin jin dadinta matuka dangane da rashin kame shugaban kasar Sudan Umar Hassan Albashir a lokacin da yake halartar taron shugabannin kungiyar tarayyar …
A wannan lahadi ce, kungiyar tarayyar Afirka ta fara gudanar da taron ta  a birnin Johannesburg na kasar Afirka ta kudu,daga cikin batutuwan da taron ya fi maida hankali a …
A ranar laraban da ta gabata ce aka gudanar da taron Balin karkashin ministan harkokin wajen kasar
Tun bayan sanar da sakamakon zaben ‘yn majalisar dokokin kasar Turkiya da aka gudanar a kasar a ranar Lahadi da ta gabata, lamurra suna ci gaba da daukar wani sabon …
A jiya lahadi ce manya manyan malaman addinin a nan Iran suka gudanar da taro na yini guda don
A Afirka ta kudu jami’an ‘yan sanda yaki da cin hanci da rashawa sun sanarda bude bincike kan zargin kasar da bada cin hanci domin karbar bakuncin gasar cin kofin …
      A jiya ne shugaban tarayyar Najeriya Muhammadu Buhar ya kai ziyarar aiki ta farko a wajen kasar zuwa jamhuriyar Nijar, tun bayan rantsar da shi a matsayin …
Jiragen saman yakin kawance karkashin jagorancin Saudiyyya suna ci gaba da yin luguden wuta kan yankuna daban daban na kasar Yeman.
Monday, 01 June 2015 13:54

Rikicin kasar Madagascar

Rikicin siyasa ya sake kunno kai  tsakanin zauren shugaban kasa da majalisar dokokin kasar Madagascar, a halin yanzu dai kallo ya koma ga kotun kolin kundin tsarin milkin kasar, domin …
A birnin Dar-el salam na Tanzaniya yau ake sa ran shugabannin kasashen gabashin Afirka zasu gudanarda wani taro gaggawa kan rikicin siyasa kasar Burundi, bayanda aka gudanarda makamancinsa a ranar …
An haife Mohammad Buhari a ranar 17-Decemba-1944M a garin Daura da ke cikin jihar Katsina, arewacin taryyar Nigeria.
Shugaban kasar Sudan ta Kudu Silva Kiir ya yi gargadi kan irin mummunan sakamakon da duk wani takunkumi da kungiyoyin kasa da kasa zasu kakaba wa kasarsa zai haifar; Yana …
A ranar Assabar da ta gabata wata kotu a birnin Alkahira ta yankewa hanbararen shugaban Masar Muhamad Mursi tare da mukarabansa fiye da 100 hukuncin kisa kan zarkinsu da baiwa …
Shugaba Pierre Nkurinziza na Burindi daya samu komawa kasar sa bayan yunkurin kifarda mulkin sa daya cutura, karo farko ya samu isarda sako ga al’umma kasar a cikin wani jawabin …
Tuesday, 12 May 2015 07:20

Rikicin Siyasar Kasar Burundi

Yayin da rikicin siyasa ke kara kamari a kasar Burundi, a ranar Lahadin da ta gabata kungiyar tarayyar afirka ta tura tawaga ta musaman zuwa kasar ,domin neman hanyoyin da …
Gwamnatin kasar Amurka ta kuduri anniyar tura wakili kuma kuma jakada zuwa kasar Somalia. Sakataren harkokin wajen kasar Amurkan John Kerry ne ya bayyana haka a wani ziyarar ba zatan …
Yau litinin ake sa ran bude taron muhawara neman zamen lafiya da sulhu a jamhuriya Afirka ta tsakiya data kasa samun gindin zama tun bayan rikicin addini dana kabilanci daya …