An Dakatar Da Wannan Shafin. Mun Koma Zuwa Parstoday Hausa
Sharhi
A ranar Alhamis da ta gabata ce Majalisar Dokokin Mauritaniya ta amince da sabuwar dokar yaki da bautar da mutane a kasar, kuma wannan sabuwar doka ta fadada ma’anar bauta …
A kokarin da gwamnatin kasar Amurka take yi na gamsar da kawayenta HKI da wasu kasashen larabawa kan
  Zanga-zangar Palastinawa game da yadda ake cin zarafin furasana  a gidan yarin HKI   Kwanaki takwas da suka gabata , firsinonin Palastinu 120 dake gidan yarin HKI suka fara …
Shugaban kasar Ivory Coast ya yi alkawarin gudanar da zabuka masu inganci a kasar musamman na shugaban kasa da za a gudanar a watan Oktoban wannan shekara.
A ranar laraba da ta gabata ce aka kaddamar da wani harin kunar bakin wake a wani masallaci da ke a wani wurin tsaro a garin Abha da ke cikin …
Shugaban kasar Guinea Conacry ya bayyana anniyar gwamnatinsa na tallafawa ayyukan yaki da kungiyar yan
Wata majiyar tsaron Birtaniya ta sanar da cewa MDD, kungiyar Tarayyar Turai gami da kasar Amurka za su tura Sojojinsu zuwa kasar Libiya domin bayar da horo na musaman ga …
A yayinda rindinar sojojin Najeriya ke ci gaba da samun nasara a yakin da take da da ‘yan ta’adan Boko Haram musamen a shiyar arewa maso gabashin kasar, wasu 'ya'yan …
Ana ci gaba da mayar da martini a fadin duniya dangane da kisan jariri dan shekara daya da rabi da haihuwa da yahudawan sahyuniya suka a yi a Juma’ar da …
Komitin Yaki da ayyukan ta’addanci na majalisar dinkin duniya ya fara wani taro mai taken
Saturday, 25 July 2015 06:54

Ziyarar Obama A Kasar Kenya

A wannan juma’a shugaban kasar Amurka Barak Obama ya fara wata ziyarar aiki a kasar Kenya, wannan dai ita ce ziyarar farko da shugaba Obama ya kai kasar ta Kenya …
Kwana daya bayan kai harin kunar bakin wake a garin Suruc da ke kudancin kasar Turkiya a kusa da iyakokin kasar da Syria a ranar Litinin da ta gabata, zanga-zanga …
Bayan tsawon shekaru ana kai ruwa rana dangane da batun gurfanar da tsohon shugaban kasar Chadi Hussene Habre a gaban kotu kan zarge-zargen da ake yi kansa na cin zarafin …
Wata kungiyar mai sunan Global Witness wacce ta ke fada da cin hanci da rashi da kuma barnata albarkatun kasa ta fitar da wani bayani da a ciki ta yi …
Shugaban kasar Borkina Faso ya bayyana goyon bayansa ga Priministan kasar Ishaq Zidan na ci gaba da rike mukaminsa na Priminista.
Wakilan bangarorin Iran da kuma kasashe biyar masu kujerun din-din-din a kwamitin tsaron majalisar dinkin duniya gami da Jamus sun kwashe fiye da makonni biyu a birnin Vienna na kasar …
Komitin kasa da kasa na kungiyar bada agaji ta Red Cross
A yau Juma’a ne al’ummar musulmin duniya da duk wani mai dauke da ruhin dan Adamtaka da kyamar zalunci a sassa daban daban na duniya zasu fito domin gudanar da …
Hakika hare-haren ta’adancin da ake samu a baya bayan nan wadanda ake dangatawa dana kungiyar nan da aka fi sani da Boko Haram a Najeriya, abu ne mai tayarda hankali, …
Shuwagabannin kasashen da suke makobtaka da kogin Manoo wadanda suka hada da