An Dakatar Da Wannan Shafin. Mun Koma Zuwa Parstoday Hausa
Sharhi
Tuesday, 08 March 2016 05:26

Zaben Shugaban Kasar Benin

A Ranar Lahadin da ta gabata ce Al'ummar kasar Benin suka kada Kurunsu na zaben sabon Shugaban kasa da zai maye gurbin Boni Yayi.
A daren shekaran jiya Juma'a ne firayi ministan kasar Turkiyya Ahmet Davutoglu tare da wata babbar tawaga ta 'yan siyasa da 'yan kasuwa ya iso nan Tehran, inda a jiya …
A ranar Larabar data gabata ce aka rufe taron koli na kungiyar kawancen kasashen gabashin Afrika EAC a birnin Arusha dake arewacin kasar Tanzaniya.
Wednesday, 02 March 2016 05:21

Mahangar Tsaigaita Wuta A Kasar Siriya

A yayin da tsagaita wuta a kasar Siriya Ya shiga cikin kwanakinsa na biyar, Al'ummar Siriya na da kyakyawan fata dangane da wannan yarjejeniya.
A daidai lokacin da ake ci gaba da kokarin tsagaita wuta da kawo karshen rikicin kasar Siriya, a bangare guda kuma kasar Saudiyya da H.K. Isra'ila suna ci gaba da …
Sunday, 28 February 2016 05:40

Mece Ce Manufar Hare-Haren Amurka A Libya?

A ranar Juma’a da ta gabata ce jiragen yakin Amurka suka kaddamar da wasu hare-hare kan birnin Sabrata na kasar Libya, inda suka kasha wasu daga cikin mayakan kungiyar Daesh …
A jamhuriya Nijar, bayan shafe kusan kwananki biyar na dakon sakamakon zabe, yanzu dai ta tabbata cewa za'a je zagaye na biyu a zaben shugaban kasar bayan da hukumar zaben …
Friday, 26 February 2016 19:11

Zaben Majalisar Shawarar Musulunci A Iran

A yau juma'a, 26 ga watan nan na Febrairu ne al'ummar Iran su ke fitowa kwansu da kwarkwatarsu domin kada' kuri'a a zaben 'yan majalisar shawarar musulunci da kuma majalisar …
Gamayyar jam'iyyun adawa a Jamhuriyar Dimokaradiyyar Congo ta G7 ta bukaci gudanar da zaman tattaunawa na kai tsaye tsakanin 'yan siyasar kasar ciki har da jam'iyya mai mulki ta shugaban …
Majalisar Dinkin Duniya ta bayyana cewa ci gaba da hare-haren wuce gona da iri da wasu kasashen Larabawa kalkashin jagorancin masarautar Ali sa'oud ke kaiwa kan Al'ummar kasar yemen ya …
Tuesday, 16 February 2016 05:26

Ziyarar Shugaban Kasar Ghana A Iran

Ziyarar da shugaban kasar Ghana ya kawo a jamhuriyar muslunci ta Iran domin kara fadada alaka a tsakanin kasashen biyu.
Monday, 15 February 2016 05:41

Ziyarar Shugaban Kasar Ghana A Iran

A Yayin ziyara ta sa Shugaba John Dramani Mahama ya Gana da takwaransa Hassan Rohani da Jagoran Juyin Juya Halin musulunci na Iran Ayatullah Khamenei
Bisa yarjejjeniyar sulhun Sudan ta kudu, An nada Riek Machar madugun 'yan tawayen kasar a matsayin mataimakin shugaban kasa.
Shugaban kasar Chadi Idriss Deby ya yi alkawarin cewa; Idan har al'ummar kasar suka sake zabensa a matsayin shugaban kasa zai dauki matakin kyaiyade wa'adin shugabancin kasar.
Har ya zuwa yanzu ana ci gaba da samun mabambanta ra'ayuyyuka dangane da sanarwar da gwamnatin Saudiyya ta yi na shirin da take da shi na tura sojojinta zuwa kasar …
Saturday, 06 February 2016 06:31

MDD Ta Damu Kan Yaduwar Cutar Zika

Kawo yanzu cutar Zika ta bazu a wasu kasashe da yankuna 32 dake nahiyar Amurka da yammacin tekun Fasific, da nahiyar Afrika, da Asiya inji WHO
Hakika rashin samun nasarar kafa sabuwar gwamnatin hadin kan kasa a Libiya da kuma yadda 'yan ta'addan kungiyar Da'ish ke ci gaba da cin karensu babu babbaka a kasar matsaloli …
Gwamnatin kasar Faransa da Jumhuriyar muslunci ta Iran sun maida hulda a bangarori
Sojojin gwamnatin Siriya da dakarun sa-kai sun samu gagarumar nasarar yantar da garin Sheikh Miskin da ke kudancin kasar Siriya daga mamayar gamayyar 'yan ta'adda da suke samun goyon bayan …
Tuesday, 26 January 2016 05:55

Rushewar Yarjejeniyar Sulhu A Sudan Ta Kudu

Madugun ‘yan tawayen kasar Sudan ta kudu, ya bayyana cewa yarjejeniyar da aka kulla ta sulhu domin kafa gwamnatin hadin kan kasa, ta ci kasa. Reikh Machar wanda ya gabatar …
Page 1 of 68