An Dakatar Da Wannan Shafin. Mun Koma Zuwa Parstoday Hausa
Palastin
  Al’ummar Kasar Senegal  sun bukaci Majalisar Dinkin Duniya da ta amince da Palasdinu a matsayin kasar mai cikakken ‘yanci. A wani taro da aka gudanar a birnin Daka na …
Kungiyar gwagwarmayar Palasdinawa ta Hamas ta zargi hukumar cin kwarya-kwaryar gashin kan Palasdinawa da rashin kulawa da matsalolin da suke addabar al’ummar Palasdinu.
Majalisar datawa  kasar faransa ta amunce da gagarimun rinjaye da  kasar falastinu, kudirin da zai sa gwamantin kasar amuncewa da intataciyyar kasar Falastinu domin shawo kan daddaden rikicin dake sakanin …
Kungiyar Hadin Kan kasashen Larabawa ta ce Jordan za ta mika sabon daftarin kudurin da zai samar da wa'adin kafa kasar Falastinu ga Kwamitin Sulhun na MDD.   Kasar Jordan …
Ana cikin halin zullumi a birnin Quds sakamakon tsauraran matakan da jami'an tsaron yahudawan Isra'ila suka dauka a birnin, bayan kiran da kungiyoyin gwagwarmaya suka yi kan gudanar da gangami …
Wani kanfanin sufurin haramcecciyar kasar isra'ila sun kori direbobin Palastinawa 27 bayan sun nuna  rashin amincewar su da kashe wani abokin aikinsu.   A wani rahoto da jaridar Ma'ariyo ta …
Hukumar cin kwarya-kwaryar gashin kan Palasdinawa ta koka kan yadda gwamnatin haramtacciyar kasar Isra’ila ke ci gaba da cin zarafin kananan yaran Palasdinawa a gidajen kurkukunta.
Majiyoyin asibitin Haramtacciyar kasar Isra'ila a birnin Quds sun ce daya daga cikin yahudawan da suka samu raunuka a lokacin harin daukar fansa da wasu Palastinawa suka kai jiya kan …
Yan sandan gwamnatin haramtacciyar kasar Isra’ila sun kai harin wuce gona da iri kan kauyen Kufur-Kana da ke yankin Palasdinawa da aka mamaye, inda suka yi sanadiyyar shahadar bapalasdine guda.
An sake buxe masallacin Kudus bayan rufe shi da ‘yan sahayoniya su ka yi a jiya alhamis. Sanarwar rufe masalacin na kudus da ‘yan sahayoniya su ka yi a jiya …
Gwamnatin Sweeden ta amince da Palasdinu a matsayin kasa. A yau alhamis ne gwamnatin kasar ta Sweeden ta  bakin ministar harkokin waje  Margot Wallstrom  ya fitar da wata sanarwa wacce …
Shugaban Palasdinawa Mahmud Ababs Abu Mazin ya ja hankalin kasar Amurka akan hatsarin da ke fusakntar birnin Qudus. A wata wasika da ya aikewa shugaban kasar Amurka Barrack Obama a …
Wani sabon dauki ba dadi ya kunno kai tsakanin sojojin gwamnatin haramtacciyar kasar Isra’ila da matasan Palasdinawa a yau Laraba.
Majalisar dokokin kasar Britania ta amince da kafuwar kasar Palasdinu a
Hukumomi da kungiyoyi suna ci gaba da yin tofin Allah tsine kan matakan wuce gona da iri da tsagerun yahudawan sahayoniyya ke dauka kan Masallacin Aksa da ke birnin Qudus …
Gwamnatin haramtacciyar kasar Isra’ila ta sake dawo da bakar siyasarta ta zalunci kan al’ummar Palasdinu da ke yankin Zirin Gaza.
Babban jami’in Palasdinawa da ke jagorantar zaman tattaunawa da gwamnatin haramtacciyar kasar Isra’ila ya siffanta fira ministan gwamnatin haramtacciyar kasar Isra’ila Benyamin Netanyahu da Shugaban kungiyar ta’addanci ta Da’ish Abubakar …
Dauki ba dadi tsakanin sojojin gwamnatin haramtacciyar kasar Isra’ila da Palasdinawa ya jikkata mutane kimanin 20 a Masallacin Aksa da ke birnin Qudus.
Shugaban hukumar da ke kula da kan iyakokin yankin Zirin Gaza da mashigarta ya zargi shugaban hukumar Palasdinawa da rashin daukan matakan da suka dace domin ganin an kawo karshen …
Shugaban Palasdinawa Mahmood Abbad ya yi barazanar kawo karshen gwamnatin hadin kai da