An Dakatar Da Wannan Shafin. Mun Koma Zuwa Parstoday Hausa
Palastin
Ma’aikatar kula da Mata ta yankin Palastinu ta bukaci da a hukunta shugabanin HKI kan laifuka yaki na kashe Mata da kananen yara Tashar wata labarai ta palastinu ta gwado …
Kungiyar Palasdinawa ta Hamas ta zargi gwamnatin haramtacciyar kasar Isra’ila da hannu a ayyukan ta’addancin da ake gudanarwa a kasar Masar da nufin daura alhakin hakan a kan al’ummar Palasdinu.
Dubban yahudawa ne suka gudanar da gangami a jiya Asabar a tsakiya birnin Tel Aviv na Haramtacciyar kasar Isra'ila, domin yin tofin Allah-tsine da salon siyasar Benjamin Netanyahu.  
Kungiyoyin gwagwarmayar Palastinawa daban-daban sun yi maraba da kuma nuna farin cikinsu da harin da wani harin da wani direba Balastine ya kai kan wasu sahyoniyawa a birnin Qudus da …
Kakakin kungiyar gwagwarmayar Musulunci ta Hamas ya yi Allah wadai da matakin da ministan shari’ar kasar Masar ya dauka na neman kame ‘yan kungiyar Hamas da kwace dukiyarsu.
Majiyoyin tsaro da suke kusa da kungiyar Hamas mai mulki a Gaza sun sanar da cewa jami’an tsaron yankin sun sami nasarar kame wani mutum da ke gudanar da leken …
Kungiyar samar da tafarkin demokradiyar da kuma incin kasar Palastinu ta gudanar da jerin gwano na tunawa da zagayowar kafuwar kungiyar a birnin Nablus.
Majalisar Dinkin Duniya ta bukaci gwamnatin haramtacciyar kasar Isra’ila da ta kawo karshen killace yankin Zirin Gaza da ta yi tsawon shekaru.
Wasu tsagerun yahudawan sahayoniyya sun kai farmaki gonakin Palasdinawa tare da karya bishiyoyin zaitun a gabar yammacin kogin Jordan.
Jakadan Palasdinu a kasar Rasha ya sanar da cewar barazanar Amurka ba zai taba hana hukumar Palasdinawa zamewa mamba a kotun kasa da kasa da ke hukunta manyan laifuka a …
Shugabannin Palasdinawa za su  gudanar da taro a birnin Ramallah domin tattauna abinda zai biyo bayan kin amincewa da daftarin kudurin da  su ka gabatarwa kwamitin tsaro na Majalisar Dinkin …
Shugaban hukumar cin kwarya-kwaryar gashin kan Palasdinawa ya bayyana fatansa na ganin duniya ta yi adalci ga al’ummar Palasdinu da ake zalunta.
Shugaban Palasdinawa Mahmoud Abbas wanda ya ziyarci kasar Aljeriya  jiya Talata, ya kara jaddada cewar, za su yi duk kokarin su na ganin cewar, bukatar Palasdinawa ta kafa kasar kansu …
Kasashen duniya 180 ne daga cikin kasashe 193 mambobi a majalisar dinkin duniya suka amince da kafa kasar Palastinu mai cin gishin kanta, tare da kawo karshen mamayar da yahudawan …
Kungiyar gwagwarmayar Palasdinawa ta Hamas ta jaddada cewar hukuncin kotun kolin kungiyar tarayyar Turai kan cire sunan kungiyar Hamas daga cikin jerin kungiyoyin ‘yan ta’adda na duniya wata gagarumar nasara …
Kafofin yada labarai da dama a haramtacciyar kasar Isra'ila suna ci gaba da yin sharhi dangane da daftarin kudirin da kasashe larabawa suka mika wa kwamitin tsaron majalisar dinkin duniya …
Dauki ba dadi tsakanin Palasdinawa da sojojin gwamnatin haramtacciyar kasar Isra’ila ya yi sanadiyyar shahadar bapalasdine guda a gabar yammacinb kogin Jordan.
Hukumar kwarya-kwaryar Palasdinawa zata gabatar da daftarin kuduri a gaban kwamitin tsaron Majalisar Dinkin Duniya domin kawo karshen mamaye yankunan Palasdinawa.
  “Yan sandan Haramtacciyar Kasar  Isra’ila sun rushe wani gari guda na Palasdinawa a kusa da birnin Qudus. Wani Bapalasdine mazaunin garin na “Araqib’ Sheikh Sabah  ya bayyanawa kamfanin Dillancin …
Mataimakin kwamandan dakarun Kudus na dakarun kare juyin juya halin Musulunci na kasar Iran ya bayyana cewar a halin yanzu dakarun kungiyar Hizbullah na kasar Labanon suna da karfin ruguza …