An Dakatar Da Wannan Shafin. Mun Koma Zuwa Parstoday Hausa
Palastin
Al’ummar Palasdinu na ci gaba da yin bore a yankin yammacin kogin Jordan domin nuna kin amincewa da keta hurumin masallacin kudus da yan Sahayoniya su ke yi. A garin …
Gwamnatin kasar Guinea Bissau ta bukaci da a kawo karshen rikcin da ke tsakanin Palastinawa da Haramtacciyar kasar Isra’ila ta hanyar kafa kasar Palastinu mai cin gishin kanta.
An daga tutar Palasdinu a karon farko a ginin majalisar dinkin duniya a yau laraba. A wani kwarya-kwaryar bikin da aka gudanar a wajen ginin majalisar dinkin duniya a birnin …
Jami’an tsaron Haramtacciyar kasar Isra’ila sun sake kaddamar da wani sabon farmaki kan masallacin Quds mai alfarma, inda suka lakada wa masallata da ke cikinsa duk tare da fitar da …
Hukumar cin kwarya-kwaryar gashin kan Palasdinawa ta bukaci tsoma bakin Majalisar Dinkin Duniya domin kawo karshen zaluncin gwamnatin haramtacciyar kasar Isra’ila kan al’ummar Palasdinu.
Jiragen yakin Haramtacciyar kasar sun yi lugudan wuta kan yankin Zirin Gaza da sunan murkushe mayakan Qassam reshen soji na kungiyar gwagwarmaya ta Hamas.
A yayin da aka shiga kwanaki uku a jere  da Dakarun tsaron Haramceciyar kasar Isra’ila ke kaiwa Palastinawa Hari a zagayen masallacin birnin Qudus, a yau talata jami’an tsaron HKI …
Fiye da mutane 100 ne suka samu raunuka sakamakon farmakin da yahudawan sahyuniya suka kai kan masallacin Quds mai alfarma a jiya Lahadi, tare da yin awon gaba da wasu …
Jami’ar Azhar ta kasar Masar ta bayyana rashin amincewarta da baiwa Yahudawa damar shiga masallacin Qudus da h.k. Isra’ila ta ke yi. Shugaban cibiyar al-Azhar, Sheikh Ahmad al-Tayyib, wanda ya …
Mahaifiyar jaririn da ‘yan sahayoniya su ka kona a Palasdinu ta rasu a yau litinin. Da safiyar yau litini ne dai iyalan Iham al-Dawabisha su ka sanar da rasuwarta bayan …
Yan gwagwarmayar Palasdinawa sun yi nasarar kame wani dan leken asirin haramtacciyar kasar Isra’ila mafi hatsari a yankin Zirin Gaza.
A Faransa an kawo karshen binciken da ake gudanarwa a game da zargin yin amfani da guba domin kashe shugaban Falasdinawa Yasser Arafat a shekara 2004. Alkalan sun yi watsi …
Kasar Masar ta dora alhakin sace wasu  ‘yan kungiyar Hamas ta palasdinawa  su 4,  akan kungiyar ‘yan ta’adda ta Daesh. Kamfanin Dillancin Labarun Palasdinawa na Samaa,  ya ambato wata majiyar …
Ministan harkokin wajen gwamnatin kwarya-kwaryan cin gishin kai ta Palastinawa ya mika cikakken rahoto ga kotun manyna laifuka ta duniya dangane da kisan gillar da yahudawan suka yi jariri bapalastine …
Kasashen Duniya na yin alawadai kan matakin da Haramcecciyar kasar Isra’ila ta dauka da gina gidaje a yankunan falastinawa. A wani bayyani da ta fitar Ma’aikatar harakokin wajen kasar Faransa …
Sojojin Haramcecciyar Kasar Isra’ila Sun Kai Farmaki A Yankin Zirin Gaza. A ci gaba da karya yarjejjeniyar tsagaita wutar da aka cimma tsakanin bangarorin biyu, a jijifin safiyar yau Laraba …
Wani matashi bapalastine ya yi shahada yanzu ba da jimawa ba, a lokacin da yake kokarin zuwa masallacin Qods mai alfarma domin yin sallar Juma'a, bayan da wani babban jami'in …
Jami’an tsaron haramtacciyar kasar Isra’ila sun hana daruruwan palastinawa daga yankin Gaza zuwa sallar Juma’a ta biyu a cikin watan  Ramadan mai alfarma a masallacin Qods.
Kungiyar gwagwarmayar Musulunci ta PAlasdinu,  Jihadul-Islami ta ja kunnen Haramtacciyar Kasar Isra’ila dangane da fusunanta Khidhir Adnan. Kakakin Kungiyar Jahdul-Islami ta Palasdinun, Ahmad al-Aur ya fada a jiya litinin cewa; …
Sojojin Haramtacciyar Kasar Isra’ila sun hari akan yankin Gaza da safiyar yau lahadi. Majiyar tsaro a yankin Gaza ta ce; sojojin na Haramtacciyar Kasar Isra’ilan sun kai harin ne da …