An Dakatar Da Wannan Shafin. Mun Koma Zuwa Parstoday Hausa
Palastin
Shugaban gwamnatin mulkin sojin da ta karbi ragamar mulki a kasar Guinea Conakry bayan mutuwar shugaban kasar Janar Lansana Conte, ya bayyana cewa ba zai tsaya takarar neman shugabancin kasar …
Wani manzon musamman na Majalisar Dinkin Duniya Shola Omoregei ya fadi yau litinin cewa, zabukan 'yan majalisun dokoki da aka gudanar a kasar Guinea Bissau sun kasance wata nasara ce …
Wata sabuwar kiddigar jin ra'ayin jama'a ta nuna cewa George William Bush shi ne shugaba mafi bakin jini a tarihin wadanda suka shugabanci Amurka shekaru aru-aru da suka shige. Hukumar …
An nada Adolf Mozito a matsayin sabon fira ministan kasar Demokradiyyar Congo. Kamfanin Dillancin Labarun Faransa ya nakalto daga telbijin din Demokradiyyar Congo cewa: "Shugaban kasa Joseph Kabila ya nada …
Page 11 of 11