An Dakatar Da Wannan Shafin. Mun Koma Zuwa Parstoday Hausa
Palastin
Dubban Palasdinawa sun gudanar da zanga-zangar yin Allah wadai da hare-haren wuce gona da irin Yahudawan Sahayoniyya ‘yan kaka gida.
Sojojin yahudawan Isra’ila sun harbe wani matashi bapalastine a yau Alhamis a gabacin birnin Qods, a lokacin da daruruwan jami’an sojin na Isra’ila suka kutsa kai a yankina yau suna …
Palasdinawa uku sun yi shahada ciki har da mace guda sakamakon harbinsu da bindiga da sojojin gwamnatin haramtacciyar kasar Isra’ila suka yi a jiya Lahadi.
A wani harin daukar fansa da Palasdinawa suka kai kan tawagar sojojin gwamnatin haramtacciyar kasar Isra’ila sun yi nasarar kashe sojoji biyu tare da jikkata wasu na daban a yau …
Sojojin gwamnatin haramtacciyar kasar Isra’ila suna ci gaba da aiwatar da bakar siyasar cin zali a kan al’ummar Palasdinu.
Wani matashi bapalastine ya yi shahada a yau bayan da jami’an tsaron yahudawan sahyuniya suka bude wutar bindiga a kansa a yankin Babul Amud da ke cikin birnin Quds.
Wasu gungun manyan malaman Yahudawan Sahayoniyya sun bukaci tsagerun Yahudawa ‘yan kaka gida da su aiwatar da kisan kiyashi kan al’ummar Palasdinu.
Majiyar lafiya a yankin Zirin Gaza na Palasdinu ta koka kan karancin magunguna da kayayyakin aikin kiwon lafiya sakamakon killace yankin da gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila ta yi.
Akalla Palasdinawa 161 ne suka jikkata a hare-haren wuce gona da iri da sojojin gwamnatin haramtacciyar kasar Isra’ila suka kai kan yankunan Palasdinawa a yau Juma’a.
Shugaban Palasdinawa ya yi barazanar yanke yarjejeniyar tsaro da haramtacciyar Kasar Isra’ila. A jiya alhamis ne shugaban PAlasdinawan Mahmud Abbas Abu Mazin ya bayyana cewa; Matukar haramtacciyar Kasar Isra’ilan ba …
Wani bapalasdine ya yi shahada sakamakon bude masa wuta da sojojin gwamnatin haramtacciyar kasar Isra’ila suka yi a gabar yammacin kogin Jordan.
Wani bapalastine ya kashe yahudawan sahyuniya biyu a daren jiya da suka hada da wani jami’in sojin Isra’ila, bayan da ya daba musu wuka a wurin hawan motar bus a …
Wani bayawude dan kama guri zauna a yankin Palastinu ya bindige wani matashi Palastine a safiyar yau Assabar Matashin mai suna Mufid Sharbani an bindige shi ne a anguwar Alkhalil …
Palasdinawa akalla biyar ne suka yi shahada, wasu da dama kuma suka samu raunuka a ci gaba da dauki ba dadin da ake yi tsakanin Palasdinawan da sojojin gwamnatin haramtacciyar …
Harin daukar fansa da wasu Palasdinawa suka kai kan Yahudawan Sahayoniyya ya yi sanadiyyar halakar tsagerun yahudawan sahayoniyya 3 tare da jikkatan wasu kimanin 30 a jiya Talata.
Fiye da Palasdinawa 10,000 da ke karashin mamayar ‘yan sahayoniya su ka yi zanga-zangar goyon bayan ‘yan’uwansu da yahudawan ke kashewa. Kamfanin Dillancin Labarun Faransa ya nakalto cewa; Masu Zanga-zangar …
Wani Bapalasdi ne guda ya yi shahada a yau asabar a birnin Qudus sanadiyyar  harbinsa da ‘yan sahayoniya su ka yi masa. Tashar telbijin din Palastine today ta ambato cewa; …
Palastinawa 6 ne suka rasa rayukansu a yau a yankin Zirin Gaza da kuma gabar yamma da kogin Jordan, yayin da kuma wasu masu tarin yawa suka jikkata, sakamakon harbinsu …
Wani Bapalasdine guda daya ya yi shahada bayan harbinsa da sjojin sahayoniya su ka yi a yammacin kogin Jordan. Tashar telbijin din Palastine Today ta bada labarin cewa; “Yan sahayoniyar …
Wednesday, 07 October 2015 19:59

Palastinu:Sojin HKI Sun Kashe Palastinawa Biyu

Sojin Haramcecciyar kasar Isra’ila na ci gaba da kai harin kan Al’ummar Palastinu, a safiyar yau Sojojin HKI sun yi halbi kan masu zanga-zanga a garin baitul Il dake arewacin …