An Dakatar Da Wannan Shafin. Mun Koma Zuwa Parstoday Hausa
Palastin
Shugaban HKI Shimon Pires, a karon farko, ya bayyana  cewar HK tana da hannu wajen kisan gillan da aka yi wa tsohon shugaban gwamnatin cin gashin kan Palastinu Malam Yasser …
An sake kulla alakar jakadanci tsakanin kasar Kuwait da hukumar cin gashin kan Palasdinawa. Shafin Internet na Qudus-net ya habarta cewa: A jiya Alhamis Ministan harkokin wajen kasar Kuwait Sheikh …
Hare haren wuce gona da irin da sojojin gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila suke ci gaba da kai wa kan Palasdinawa a yankunan da suke gabar yammacin kogin Jordan sun yi …
Ma'aikatar harkokin wajen kasar Rasha ta fitar da sanarwar cewa; ci gaba da mamaye yankunan Palasdinawa da haramtacciyar kasar Isra'ila ke yi ta hanyar gina matsugunan yahudawan sahayoniyya 'yan kaka …
Hadin gwuiwan kungiyoyin gwagwarmayar Palastinawa sun aike wa Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei da sakon godiyarsu a gare shi saboda irin goyon bayan da yake ba …
Shugaban bangaren siyasa na kungiyar gwagwarmayar Musulunci ta Hamas ya jaddada cewa: Gwagwarmaya ce hanya daya ta kai wa ga 'yanto Palasdinu daga mamayar yahudawan sahayoniyya 'yan kaka gida. A …
Shugaban bangaren siyasar kungiyar gwagwarmayar Musulunci ta Hamas Khalid Mash'al ya isa yankin Zirin Gaza a cikin tawagar manyan jami'an kungiyar da suke gudun hijira a wasu kasashe a yammacin …
Shugaban hukumar cin gashin kan Palasdinawa ya bayyana cewa lokaci ya yi da za a samu hadin kai tsakanin kungiyoyin Palasdinawa. A zantawar da ya yi da Nasiruddin Assha'ir mataimakin …
Fira ministan gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila ya mai da martani kan matakin shugaban Hukumar Palasdinawa na neman amincewa da Palasdinu a matsayin mamba mai sanya ido a Majalisar Dinkin Duniya. …
Fira ministan hukumar Palasdinawa a yankin Zirin Gaza Isma'il Haniyya ya bayyana murabus din ministan yakin gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila Ihud Barak daga kan mukaminsa da cewar yana daga cikin …
Jama'a a birnin London na kasar Biritaniya sun gudanar da zanga zangar yin Allah wadai da kamfanin tsaro na G4S da ke birnin London kan hannun da yake da shi …
Fira ministan gwamnatin Palasdinawa a yankin Zirin Gaza ya bayyana mamakinsa kan shirun da kasashen Larabawa suka yi dangane da harin wuce gona da iri da gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila …
Palasdinawa da masu rajin kare hakkin bil-Adama da dama ne suka jikkata sakamakon hare haren da sojojin gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila suka kai kan masu zanga zanga a yankin yammacin …
Firaministan gwamnatin HKI Ya fuskanci maida martani mai tsanani kan abin da ya furta na cewa; yankin yammacin kogin Jordan ba ya karkashin mamaye kuma ba su gina matsugunan yahuda …
Bapalasdine guda ne ya yi shahada, wasu biyu na daban suka jikkata sakamakon harin da jirgin saman yakin sojin gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila ya kaddamar kan yankin Zirin Gaza a …
Sojojin gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila da tsagerun yahudawan sahayoniyya suna ci gaba da muzgunawa al'ummar Palasdinu. Majiyar watsa labaran Palasdinawa ta sanar da cewa; Sojojin gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila sun …
Jiragen saman yakin gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila suna ci gaba da kai hare haren wuce gona da iri kan yankunan Palasdinawa da suke Zirin Gaza. Majiyar watsa labaran Palasdinawa ta …
Tsagerun yahudawan sahayoniya 'yan kaka gida suna ci gaba da kai hare hare kan Palasdinawa tare da musguna musu a yankunan da suke gabar yammacin kogin Jordan. Kafar watsa labaran …
Yunkurin kifar da gwamnatin Muammar Gaddafi na kasar Libya ya kara karfi bayan da dan shugaba Gaddafi wato Saiful Islam Gaddafi ya yi jawabi a gaban talbijin na kasar inda …
Shugaba Barak Obama na kasar Amurka ya maye gurbin Stanley Mc Chrystal, komandan sojojin NATO a Aganistan da General David Petraeus a matsayin babban komanda mai kula da yakin da …
Page 10 of 11