An Dakatar Da Wannan Shafin. Mun Koma Zuwa Parstoday Hausa
Palastin
Kakakin zababbiyar gwamnatin Palastinawa a Gaza Ihab Gasin ya sanar da cewa za a rusa gwamnatin bayan kafa gwamnatin hadin kan kasa da ake sa ran kafawa bayan tattaunawar sulhun …
Fira ministan Palasdinawa a yankin Zirin Gaza Isma’il Haniyya ya bayyana cewar gwamnatin haramtacciyar kasar Isra’ila ba ta kaunar ganin Palasdinawa sun hada kai a tsakaninsu.
Manyan kungiyoyin Palasdinawa biyu Fatah da Hamas sun cimma yarjejeniyar sulhu a tsakaninsu.
Palasdinawa akalla 20 ne suka yi shahada sakamakon hare-haren wuce gona da iri da sojojin gwamnatin haramtacciyar kasar Isra’ila suka kai kan al’ummar Palasdinu a cikin watannin ukun farko na …
A yau ne al’ummar Palasdinu ke gudanar da bikin ranar kasa domin tunawa da ranar da suka yi nasarar dakile mummunar manufar yahudawan sahayoniyya na ci gaba da mamaye musu …
Wasu Palasdinawa uku sun yi shahada sakamakon harin wuce gona da iri da jirgin saman yakin gwamnatin haramtacciyar kasar Isra’ila ya kai kan yankin kudancin Zirin Gaza.
Wani babban jami’in kungiyar Palastinawa ta Hamas ya bukaci samun hadin kai a tsakanin Palasdinawa domin samun karfin gwiwar fuskantar yahudawan sahayoniyya ‘yan mamaya.
Wani jami’in kungiyar Palastinawa ta Hamas ya jaddada wajabcin ci gaba da gwagwarmaya domin ‘yantar da kasar Palasdinu.
Gwamnatin haramtacciyar kasar Isra’ila ta saki Palasdinawa 26 da take tsare da su a gidajen kurkukunta a cikin daren jiya Litinin.
Rahotanni daga Palastinu sun habarta cewa wani matashi bapalastine ya yi shahada a jiya bayan da sojojin haramtacciyar kasar Isra’ila suka bude wutar bindiga a kansa a kusa da birnin …
Matar tsohon shugaban hukumar gwamnatin cin gashin kai ta Palastinu marigayi Malam Yassar Arafat, ta bayyana cewar akwai siyasa cikin mutuwar mijin nata don kuwa lalle mutuwar tasa ba ta …
Sojojin gwamnatin haramtacciyar kasar Isra’ila sun kai hare-haren wuce gona da iri kan yankunan Palasdinawa.
Sojojin gwamnatin haramtacciyar kasar Isra’ila sun kai farmaki kan al’ummar Palasdinu da ke garin Khalil a gabar yammacin kogin Jordan a yau Asabar.
Shugaban hukumar cin gashin kan Palasdinawa ya jaddada cewar dole ne birnin Qudus ya kasance babban birnin ‘yantacciyar kasar Palasdinu da za a kafa a nan gaba.
Bapalasdine guda ya yi shahada yayin wasu biyu na daban suka samu raunuka sakamakon farmakin da sojojin gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila su kai garin Janin da ke gabar yammacin kogin …
Fira ministan hukumar Palasdinawa da ke yankin Zirin Gaza Isma'il Haniyya ya jaddada wajabcin kawo karshen killace yankin na Gaza domin saukakawa al'umma mummunar halin da suke ciki.
Kungiyar ‘yanto Palasdinu ta Jabhatus-Sha’abiyya Qiyadatul-Amma ta bayyana fatawar da Sheikh Yusuf Qardawi ya fitar kan sukar kungiyar Hizbullahi ta kasar Labanon da cewar fatawa ce ta kare manufar haramtacciyar …
Fira ministan Palasdinawa a yankin Zirin Gaza Isma'il Haniyya ya jaddada cewar gwagwarmaya ita ce hanya daya tilo da zata kai al'ummar Palasdinu ga hakkokinsu.
Gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila ta girke makamai masu linzami a kusa da kan iyaka da kasar Siriya.
Sojojin gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila sun harbe wata mace bapalasdiniya har lahira a gabar yammacin kogin Jordan. Rahotonni sun bayyana cewar sojojin gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila sun bude wutan bindiga …