An Dakatar Da Wannan Shafin. Mun Koma Zuwa Parstoday Hausa
Palastin
Hukumar kai agajin gaggawa ta kasa da kasa ta bayyana cewa ana fuskantar karamcin ruwa sha a zirin Gaza sakamakon hare hare ba kakkautawa da Jiragen yakin HKI ke kaiwa …
Jiragen yakin Haramcecciyar kasar Isra’ila na ci gaba da lugudar wuta a yankin Gaza.
Rahotanni daga yankin Zirin Gaza na Palastinu sun habarta cewa fiye da mutane 90 suka yi shahada sakamakon hare-haren da jiragen yakin yahudawan sahyuniya suke kai wa kan al'ummar yankin, …
Rahotanni daga yankin Palastinu sun habarta cewa Adadin Palastinawan da suka yi shahada a yankin Zirin Gaza ya haura zuwa 50, yayin da wasu fiye da 450 suka jikkata, sakamakon …
Kungiyar kasashen Larabawa ta yi kira ga komitin tsaro na majalisar dinkin duniya da ya kira taron gaggawa
Kungiyar gwagwarmayar Musulunci ta Jihadi Islami a Palastinu ta sanar da cewa dukkanin dakarunta suna cikin shirin ko ta kwana wajen mayar da martani ga duk wani wuce gona da …
Kafofin yada labarai a yankunan Palesdinawa sun ruwaito cewa matashin nan bapalasdine da aka kashe, kona shi aka yi da ransa, kamar yadda wani sakamakon binciken kisan matashin ya nuna. …
Shugaban Falasdinawa, Mahmud Abbas ya yi kira ga hukumomin H.K Isra’ila, da su yi Allah wadai da kashe wani matashi Bafalasdine da aka yi a birnin Qudus. Shugaban Falasdinawa Mahmud …
Akalla mutum guda ya yi shahada wasu da dama kuma sun samu raunuka sakamakon hare-haren ta'addancin da jiragen yakin haramtacciyar kasar Isra'ila suka kaddamar yau a kan garin Gaza.
Gwamnatin haramtacciyar kasar Isra’ila ta gudanar da zaman gaggawa da nufin tattauna bullo da sabbin hanyoyin musgunawa al’ummar Palasdinu.
Jiragen yakin h.k. Isra’ila sun ci gaba da  kai  wa  yankin  zirin Gaza  hari. Ministan kiwon lafiya na gwamnatin Hamas da ke yankin Gaza, Asharf al-Qudrah, ya fadi cewa; harin …
Jiragen yakin h.k. Isra’ila sun kai hari a yankin Gaza da safiyar yau alhamis. Kamfanin Dillancin Labarun Faransa ya nakalto cewa; Jiragen yakin na ‘yan sahayoniya sun kai hari ne …
Wasu Palastinawa guda biyu sun yi shahada a safiyar yau din nan Litinin sakamakon wasu hare-haren ta’addanci da sojojin HKI suka kaddamar a yammacin kogin Jordan dake karkashin mamayan sojojin …
Kungiyar gwagwarmayar Musulunci ta Hamas gargadi H.K. isra’ila  akan ci gaba da kame Palasdinawa ta ke yi. A wani bayani da kungiya ta Hamas ta fitar a yau lahadi, ta …
Wasu gungun tsagerun yahudawan sahayoniyya ‘yan kaka gida sun mamaye wani yankin Masallacin Aksah a yau Alhamis.
Akalla Palasdinawa 370 ne sojojin gwamnatin haramtacciyar kasar Isra’ila suka kame a cikin watan Mayun da ya gabata.
Palasdinawa kimanin 5,200 ne suka fara gudanar da yajin cin abinci a gidajen kurkukun haramtacciyar kasar Isra’ila a yau Alhamis.
Jiragen saman yakin Haramcecciyar kasar Isr'aila sunyi lugudar wuta a yankin Birnin Gaza   Kafofin yada labarai na yankin Palastinu sun habarta cewa daga daren jiya Litinin zuwa wayewar yau …
Hukumar Palasdinawa ta Hamas da ke yankin Zirin Gaza ta zartar da hukuncin kisa kan Palasdinawa biyu bayan tabbatar da laifin gudanar da ayyukan leken asiri ga gwamnatin haramtacciyar kasar …
Babban jami’in Palasdinawa mai wakiltan Hukumar Cin Gashin Kan Palasdinawa a zaman tattaunawa da gwamnatin haramtacciyar kasar Isra’ila ya bayyana gwamnatin h.k.Isra’ila da shirinta na ci gaba da mamaye yankunan …