An Dakatar Da Wannan Shafin. Mun Koma Zuwa Parstoday Hausa
Palastin
Jiragen yakin Haramtacciyar kasar Isra'ila suna ci gaba da kaddamar da hare-hare kan fararen hula mazauna yankin Zirin Gaza, inda a yau suka kashe adadi mai yawa na fararen hula …
Makamai masu linzami da ‘yan gwagwarmayar Palasdinawa ke ci gaba da harbawa kan matsugunan yahudawan sahayoniyya suna ci gaba da lashe rayuka tare da jikkata yahudawan.
Akalla Palasdinawa 30 ne suka yi shahada wasu kimanin 50 kuma suka jikkata sakamakon hare-haren ta’addancin gwamnatin haramtacciyar kasar Isra’ila kan yankin Zirin Gaza a safiya yau Talata.
Palastinawa 14 ne su kayi shahada a safiyar yau, daga cikinsu a kwai yara kanana guda 4 tare da Mata 8 wanda hakan ya sanya adadin Palastinawan da su kayi …
Rahotannin da su ke fitowa daga yankin Palasdinu sun ce  wani sojan ‘yan Sahayoniya guda ya halaka a fadan da ake ci gaba da yi a yankin Gaza. Mai magana …
Palastinawa 30 suka yi shahada a yau sakamakon kaddamar da wani hari da jiragen yakin Isra'ila suka yi a kan wani asibiti da ke gabacin yankin Zirin Gaza, inda aka …
Yawan kananan yara da suka yi shahada sakamakon hare-haren ta’addancin gwamnatin haramtacciyar kasar Isra’ila kan yankin Zirin Gaza sun kai 151 tare da jikkatan wasu 926 na daban.
Manyan kamfanonin jiragen duniya sun dakatar da zirga-zirga  zuwa H.k. Isra’ila saboda dalilai na tsaro. Hukumar da ke kula da sufurin jiragen sama ta kasar Amurka ta kirayi dukkanin kamfanonin …
Kakakin kungiyar gwagwarmar Palastinawa Hamas ya ce suna samun Nasarar sosai a yakin da suke kwobzawa da Sojojin HK isra’ila.
Kimanin Palastinawa 40 suka yi shahada a yau sannan wasu 400 suka samu mumunan rauni, a ci gaban da harin ta’adanci wanda HKI ke yiwa Al’ummar zirin gaza ta kasa …
Hare-haren ta’addancin jiragen saman yakin gwamnatin haramtacciyar kasar Isra’ila sun lashe rayukan Palasdinawa akalla 5 tare da jikkata wasu kimanin 20 na daban a safiyar yau Asabar.
Rahotanni daga yankin Zirin Gaza na Palastinu sun ce adadin palastinawan da suka yi shahada ya haura 340 a cikin kwanaki 11,sakamakon hare-haren da jiragen yakin Israila suke kaddamarwa kan …
Adadin Palastiwan da suka yi shahada ya karu daga 265 zuwa 309 kamar yadda adadin wadanda suka jikkata ya karo daga 2000 zuwa 2250 a ci gaba da hare- haren …
Kawo ya zuwa yanzu adadin Palasdinawan da su ka yi shahada ya haura 300. Kamfanin DIllancin Labarun Faransa ya nakalto majiya  asibiti daga yankin na Gaza na cewa; Adaidai lokacin …
Adadin Palastinawa da suka yi shahada sakamakon hare-haren da jiragen yakin Haramtacciyar kasar Isra'ila suke kaddamarwa kan al'ummar zirin Gaza ya kai 265, yayin da wasu fiye da 2000 suka …
Adadin Palastinawa da suka yi shahada sakamakon hare-haren da jiragen yakin Haramtacciyar kasar Isra'ila suke kaddamarwa kan al'ummar zirin Gaza ya kai 231, yayin da wasu fiye da 1635 suka …
Adadin Palastinawa da suka yi shahada sakamakon hare-haren da jiragen yakin Haramtacciyar kasar Isra'ila suke kaddamarwa kan al'ummar ya kai 227, yayin da wasu fiye da 15000 suka samu raunuka. …
  Sojojin H.K. Isra’ila na ci gaba da kai hare-hare akan yankin Gaza. Rahotannin da su ke fitowa daga yankin na Gaza sun ce a cikin harin bayan nan da …
‘Yan gwagwarmayar Palasdinawa sun yi nasarar harbo jiragen saman yakin gwamnatin haramtacciyar kasar Isra’ila marassa matuka ciki guda uku a yankin Zirin Gaza.