An Dakatar Da Wannan Shafin. Mun Koma Zuwa Parstoday Hausa
Palastin
Yawan marasa aikin yi a yankin Gaza ta Kasar Palasdinu ya karu zuwa dubu 200 bayan yakin kwanaki 50 da HKI
Palasdinawa fiye da 130,000 ne suka rasa muhallinsu sakamakon hare-haren ta’addancin da gwamnatin haramtacciyar kasar Isra’ila ta kaddamar kan yankin Zirin Gaza a cikin ‘yan kwanakin da suka gabata.
Babban kwamandan dakarun kare juyin juya halin Musulunci na kasar Iran Manjo Janar Muhammad Ali Ja’afari ya bayyana cewar Jamhuriyar Musulunci ta Iran za ta ci gaba da goyon bayan …
Gwamnatin Masar ta bayyana cewa; Gwamnatin haramtacciyar kasar Isra’ila ta amince da shirin sassauta takunkumin da aka kakaba kan yankin Zirin Gaza.
Bapalastine guda yayi shahada a daren jiya sakamakon harin ta'addanci na jiragen yakin haramcecciyar kasar Isra'ika kan Al'ummar zirin Gaza.   Kakakin ma'ikatar kiyon lafiya ta Palastinu a yankin Gaza  …
Palastinawa 4 ne suka yi shahada yayin da wasu da dama suka jikkata sakamakon hare-haren da jiragen yakin Haramtacciyar kasar Isra'ila suke kaddamarwa kan al'ummar Palastinu a safiya yau Alkhamis,  …
Palasdinawa akalla bakwai ne suka yi shahada wasu goma na daban kuma suka jikkata sakamakon hare-haren wuce gona da iri da sojojin haramtacciyar kasar Isra’ila suka kai kan yankin Zirin …
An gudanar da wani taron kasa da kasa na dalibai a kasar Sudan da zummar nuna goyon baya ga al’ummar Palasdinu. Dalibai da su ka fito daga kasashe 33 sun …
Jam’iyyun siyasa a haramtacciyar kasar Isra’ila suna ci gaba da yin suka kan gwamnatin fira ministan kasar Benyamin Netanyahu dangane da yakin da ya kaddamar kan yankin Zirin Gaza da …
A ci gaba da hare-haren wuce gona da iri da sojojin gwamnatin haramtacciyar kasar Isra’ila ke kai wa kan yankin Zirin Gaza sun harbe wani karamin yaro har lahira lamarin …
A ci gaba da hare-haren ta’addancin sojojin H.K. Isra’ila ke kai wa yankin Gaza, wata  Bapalasdiniya ya yi shahada a yau lahadi. Majiyar asibiti a garin Khanyunus da ke Palasdinu …
Kungiyar gwagwarmayar Palastinawa ta ce ba zata amince ba da jibke dakarun kasa da kasa a yankin zirin Gaza ba.
Al'ummar Palstinu na ci gaba da bayyana farin cikinsu dangane da nasarorin da mayakan gwagwarmaya suka samu kan haramcecciyar kasar Isra'ila.   Yayin da bangarorin biyu ke ci gaba da …
A yayin da harin wuce gona da iri kan Al'ummar Palstinu ya shiga rana na 29 jiragen yakin haramcecciyar kasar Isra'ila sun kai hari kan wani Gida a zirin Gaza …
Hare-haren wuce gona da iri da jiragen saman yakin gwamnatin haramtacciyar kasar Isra’ila suka kai kan yankunan da dama da suke Zirin Gaza sun yi sanadiyyar shahadar Palasdinawa akalla 10 …
'yan jaridu 11 ne suka yi shahada sanadiyar hare-haren ta'addanci da haramcecciyar kasar Isra'ila ke yi kan Al'ummar zirin Gaza na yankin Palastinu.   Majiyar kiyon lafiya ta Palastinu ta …
Sakataren harkokin wajen Amurka tare da babban sakataren majalisar dinkin duniya sun sanar da dakatar da wuta na tsawon kwanaki uku a Gaza domin gudanar da ayyukan jin kai.  
Sojin Haramceacciyar kasar Isra’ila sun sake kai hari harabar Makarantu yankin Gaza yayin da wasu fararen hula suka fake a cikin bayan rusa gidajensu Majiya asibitin Palastinu ta habarta cewa …
Yawan sojojin gwamnatin haramtacciyar kasar Isra’ila da suka sheka lahira a yakin da suka kaddamar kan yankin Zirin Gaza ya haura zuwa 56.
Yakin da H.K Isra’ila ta shelanta akan Gaza ya ci rayukan ‘yan jarida bakwai. Kamfanin Dillancin Labarun Palasdinu ya fada a  yau alhamis cewa; Dan jarida na bayan nan da …