An Dakatar Da Wannan Shafin. Mun Koma Zuwa Parstoday Hausa
Palastin
Babban mai bayar da fatawa a birnin Quds Sheikh Muhammad Hussain ya gargadi yahudawan sahyuniya masu tsattsauran ra'ayi da ke shirin mamaye masallacin Quds.
Rubtawar hanyar karkashin kasa da Palasdinawa suke yi a tsakanin kan iyakar yankin Palasdinu da kasar Masar ta yi sanadiyyar shahadar Palasdinawa uku.
Kididdiga ta tabbatar da cewa; A halin yanzu haka akwai kananan yara marayu da yawansu ya doshi dubu ashirin 22 da suke rayuwa a yankin Zirin Gaza, kuma kungiyar daya …
yahudawan sahyuniya sun afka kan makabartar annabi Yusuf (AS) da ke birnin Nablus a gabar yamma da kogin Jodan.
Haramtacciyar kasar Isra'ila na shirin gina wasu sabbin matsugunnan yahudawan 'yan kaka gida a yankin Jabal Mukabbir da ke kusa da masallacin Aqsa mai alfarma.
Wani kwamandan kungiyar gwagwarmayar Musulunci ta Jihadul-Islami a Palasdinu ya yi shahada sakamakon harin sojojin gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila.
Sojojin gwamnatin Haramtacciyar Kasar Isra'ila sun kai farmaki kan yankunan Palasdinawa daban daban lamarin da ya janyo dauki ba dadi tsakaninsu da matasan Palasdinawa a jiya Juma'a.
Majiyar Hukumar Palasdinawa ta sanar da cewa: Manyan motocin rusa gine-gine wato bulldozer sun shiga kauyen Da'na da ke gabar yammacin kogin Jordan, inda suka rusa gidajen Palasdinawa masu yawa.
Kungiyar Palasdinawa ta Hamas ta yi kakkausar suka kan shugaban hukumar cin kwarya-kwaryar Palasdinawa Mahmud Abbas Abu-Mazin Kan yadda yake gudanar da shugabancin hukumar ta Palasdinawa.
Tuesday, 08 March 2016 12:42

Shahadar Bapalasdiniya

"Yan Sandan H.K.Isra'ila Sun Harbe wata Bapalasdinya
Kotu a haramtacciyar kasar Isra'ila ta zartar da hukuncin dauri a gidan kurkuku kan wani dan Majalisar Dokokin Kasar da ke wakiltan Larabawa Palasdinu a Majalisar.
Wednesday, 03 February 2016 17:58

Palasdinawa Uku Sun Yi Shahada A Birnin Qudus

Wasu 'yan gwagwarmayar palasdinawa uku sun yi shahada sakamakon bude musu wutan bindiga da sojojin gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila suka yi a yau Laraba.
Wata cibiyar bincike mai zaman kanta a Palasdinu ta bayyana ce; A cikin watan Janairun da ya gabata kacal sojojin Yahudawan Sahayoniyya sun yi sanadiyyar shahadar Palasdinawa akalla 22 tare …
Dauki ba dadi tsakanin Palasdinawa da sojojin gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila ya yi sanadiyyar jikkatan Palasdiawa kimanin 76 sakamakon amfani da iskar gas mai guba da harbi da bindiga da …
Tsagerun yahudawan sahayoniyya 'yan kaka gida sun kai wani farmakin keta hurumin Masallacin Qudus karkashin kariyar sojojin gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila a yau Talata.
Thursday, 07 January 2016 10:44

Palasdinawa

Adadin Palasdinawan Da Su ka yi Shahada A cikin Shekarar 2015
Wani daya daga cikin fitattun malaman yahudawan Isra'ila ya yi kira ga sauran yahudawa mabiyansa da su fara kona masallatai da majami'oin mabiya addinin kirista da suke cikin birnin Quds.
Sojojin gwamnatin Haramtacciyar kasar Isra’ila suna ci gaba da kai hare-haren wuce gona da iri kan yankunan da suke gabar yammacin kogin Jordan da Zirin Gaza.
Firayi ministan haramtacciyar kasar Isra’ila Benjamin Netanyahu ya yi barazaar cewa zai iya rusa masallacin Quds cikin sauki ba tare da wani tayar da jijiyar wuya ba.
Ofishin jakadancin Palasdinu da ke tarayyar Nigeriya ya gudanar da bikin ranar nuna goyon baya ga al’ummar Palasdinu ta duniya.
Page 1 of 11