An Dakatar Da Wannan Shafin. Mun Koma Zuwa Parstoday Hausa
Amurka
A wani abin da ake ganinsa a matsayin ci gaba da kai ruwa tsakanin gwamnatin Amurka da firayi ministan HKI, fadar White House ta bukacin HKI da kawo karshen mamayan …
Al’ummar kasar Venezuela sun kaddamar da wani shiri na tara sanya hannun mutane miliyan goma na kasar don nuna goyon bayansu ga shugaban kasar da kuma yin Allah wadai da …
Kungiyar Afuwa ta duniya ta yi galgadin samun gurbatar yanayi a Najeriya sakamakon dattin Men fetur da kamfanonin Man masu hako Man ke zubarwa. Kamfanin dillancin labarai na kasar Faransa …
Babban saktaren Majalisar dinkin duniya Banki Moon ya yi jawabin barka da salla ga Masu magana da yaran Farisanci dangane da gabatawar sallar Noruz. Kamfanin dillancin Labarai na Mihr ya …
Babban saktaren harakokin wajen Amurka John Kery ya ce wajibi ne su tattauna da Bashar Al-asad shugaban kasar Siriya domin kawo karshen yaki da kasar ta Siriya Tashar telbijin ta …
Majalisar Dinkin Duniya ta jaddada muhimmancin rattaba hannu kan takardar yarjejeniyar sulhun da aka cimma tsakanin gwamnatin Mali da kungiyoyin ‘yan tawayen kasar.
Majalisar Dinkin Duniya ta bukaci daukan matakan ganin dubban ‘yan gudun hijirar  Ivory Coast sun koma kasarsu ta gado.
Amurka tayi barazanar sake kakabawa kasar Rasha sabin takunkumi. Saktaren harakokin wajen Amurka Jon Kery ya ce a kwai yiyuwar sake kakabawa Rasha sabin takunkumi a 'yan kwanaki masu zuwa, …
Jami’in tsaron Amurka ya ce manufar kirkiro Kungiyar ta’addanci ta ISIS rusa kungiyar Hizbul..ta kasar Labnon. Janar Wislin Carlin ya ce Gwamnatin washiton da kawayenta sune suka kirkiro Kungiyar ta’addanci …
Kamfanin dillancin labarai Xin Huwa na kasar China ya habarta cewa a jiya juma’a babban saktaren MDD Banki Moon ya yi kakkausar suka ga  wadanda suka kai hari kan Otal …
Kasahsen Amurka ta Turkiya na fuskantar suka dangane da gudurin da suka dauka na horas da ‘yan tawayen Siriya. A wata fira da tashar Telbijin ta Press TV tayi da …
Gwamnatin Amurka ta ce Haramtacciyar Kasar Isra’ila tana bayar da bayanai marasa inganci dangane da matsayar Amurkan kan tattaunawar da take yi da Iran kan shirin nukiliyanta lamarin da ke …
Ma'aikatar harkokin wajen kasar Amurka ta sanar da cewa ta cimmayarjejeniya tare da gwamnatin Turkiya kan horar da 'yan bindiga da ta kira masu sassaucin ra'ayi a Syria, domin yaki …
Dubban mutane ne suka gudanar da zanga-zanga a birnin Washington domin nuna rashin amincewarsu da nuna halin ko in kula da gwamnatin kasar ta yi kan kisan da aka yi …
Rahotanni daga kasar Venezuela sun bayyana cewar dubun dubatan mutanen kasar ne suka gudanar da wata zanga-zanga a babban birnin kasar, Caracas, don nuna goyon bayansu ga gwamnatin kasar.
Firayi ministan haramtacciyar kasar Isra'ila Benjamin Netanyahu ya bayyana cewa akwai sabani babba a tsakaninsa da shugaban kasar Amurka Barack Obama dangane da shirin Iran na makamashin nukiliya.
Wani adadi mai yawa na ‘yan majalisar Amurka sun yi barazanar kauracewa jawabin da aka shirya firayi ministan haramtacciyar kasar Isra’ila Benjamin Netanyahu zai yi a majalisar a mako mai …
Shugaban kasar Cuba Raul Castro ya ja kunnen kasar Amurka kan tsoma baki cikin harkokin cikin gidansa yana mai cewa ci gaba da tsoma bakin Amurka cikin harkokin cikin gidan …
A wani abu da wasu suka fassara shi a matsayin munafunci da kuma goyon bayan bangare guda, gwamnatin Amurka ta yi kakkausar suka ga ci gaba da zanga-zangar da al’ummar …
Magabatan kasar Amurka sun bukaci da a gudanar da zabe a Najeriya a lokacinsa.   A wata sanarwa da ta fitar jiya Talata, Ma'aikatar harakokin wajen kasar Amurka ta ce …