An Dakatar Da Wannan Shafin. Mun Koma Zuwa Parstoday Hausa
Amurka
Wakilin kasar Siriya a Majalisar Dinkin Duniya ya bukaci a gudanar da binciken kasa da kasa kan wadanda suka yi amfani da makamai masu guba a kasar ba tare da …
Sakataren harkokin wajen kasar Amurka John Kerry ya sheda ma ministocin harkokin wajen kasashen larabawan yankin tekun fasha cewa, cimma yarjejeniya kan shirin Iran na nukiliya zai taimaka wajen kara …
Gwamnatin Amurka  tana kai matakin karshe na rufe gidan kurkukun ihunka banza na Guantanamo. Fadar  gwamnatin Amurka ta White House  ta sanar da cewa a halin da ake ciki a …
Babban saktaren MDD Banki Moon ya yi marhabin da yarjejjeniyar farko da kungiyoyin kasar Libiya suka cimma. Kamfanin dillancin labaran Xinhuwa na kasar China ya habarta cewa a marecen jiya …
Gwamnatin kasar Tunisia ta bada sanarwan kama mutane fiye da 100 bisa tuhuma
Shugaban kasar Rasha Vladimir Putin ya jaddada matsayinsa na ci gaba da mara wa gwamnatin kasar Syria baya a matsayinta na halastacciyar gwamnatin kasar, kuma ba zai canja matsayinsa daga …
Ma’aikatar tsaron Amurka ta Pentagon ta sanar da kashe wani kusa na kungiyar ‘yan ta’addar kasar Iraki. Maj magana da yawun ma’aikatar yakin ta Amurka Kanar Stev Varun ya fada …
Tsohon sakataren tsaron kasar Amurka Donel Ramsfield ya bayyana yakin da suka kaddamar kan al’ummar Iraki a shekra ta 2003 da sunan tallar dimokradiyya.
MDD ta bukaci sabon shugaban Najeriya da ya gaggauta hukunta wadanda suke da hanu wajen kisan Al’ummar kasar Kamfanin dillancin labarai na kasar Faransa ya nakalto zaid Ra’ad Husain babban …
Kwamitin tsaron MDD ya nuna goyon bayansa kan bukatar Banki Moon na sake tsakaita wuta a kasar Yemen Kamfanin dillancin labaran kasar Faransa ya habarta cewa a jiya talata manbobin …
Fadar White House ta Amurka ta nuna tsananin damuwarta dangane da gazawar da ‘yan majalisar kasar suka yi wajen sake sabunta dokar da ta halalta wa hukumar tsaron kasar  satar …
Tsohon mataimakin shugaban hukumar kwallon kafa ta duniya (FIFA) Jack Warner da ke fuskantar tuhumar rashawa da cin hanci a Amurka, ya bayyana cewar gwamnatin Amurkan tana neman daukar fansa …
Babban sakataren MDD Banki Moon  ya yi kira ga kungiyar tarrayya Turai da ta kara zare damtse wajen  tamaikawa bakin haure dake kwararen zuwa  kasahsen Turai. Ban ki Moon ya …
Kungiyar Da’ish, ko Isil ta dauki alhakin kai harin jiya litinin a Jahar Texas ta Amurka. A wani bayani da kungiyar ta Da’ish ta fitar a hanyoyin sanarwar da ta …
“Yan sanda a Amurka sun harbe wasu mutane biyu a wajen nuna wasu hotunan isgili ga addinin Musulunci. Jami’an tsaron sun bude wuta ne akan wasu mutane biyu a bakin …
Jami’an MDD sun bukaci da a samar da wata amincecciyar hanya domin fitar da sauren ‘yan gudun hijrar Palastinu dake sansanin ‘yan gudun hijra na Yarmuk dake kasar Siriya.
      A yau ne ake sa ran tsohuwar sakatariyar harkokin wajen Amurka Hillary Clinton za ta sanar da neman tsayawa takarar shugabancin kasar Amurka karkashin jam'iyyar Democrat.
Babban saktaren MDD Banki Moon ya bayyana damuwarsa kan halin da ‘yan gudun hijrar Palastinu suka shiga a kasar Siriya. A wani taron manema labarai da ya kira jiya Alkhamis, …
MDD ta ce a kwai kimanin ‘yan kasashen waje dubu 25 a cikin mayakan ‘yan ta’addar ISIS da Alka’ida Kamfanin dillancin labarai na Reuteus ya nakalto masu sa ido kan …
Wakilin MDD a yammacin Afirka ya bayyana rashin samun nasarar kungiyar boko haram wajen sanya hargizi a zaben Najeriya. Kamfanin dillancin labarai na kasar Faransa ya nakalto Muhamad bn Shambas …