An Dakatar Da Wannan Shafin. Mun Koma Zuwa Parstoday Hausa
Amurka
Majalisar dinkin duniya ta yi alawadai kan harin ta’addancin da aka kai a kasar Tchadi A wata sanarwa da ya fitar babban saktaren Majalisar Dinkin Duniya Banki Moon ya bayyana …
Amurka ta ce za ta goyi bayan gwamnatin Turkiya a matsayin ta na manba a kungiyar NATO. Yayin da yake amsa tambayoyin manema labarai dangane da firicin magabatan Turikiya na …
Daruruwan musulmi sun gudanar da wani gangami a gaban fadar White House da ke birnin Washington na kasar Amurka, inda suka yi Allawadai da ta’addanci, tare da yin Allawadai da …
Kwamitin tsaro na Majailisar Dinkin Duniya ya yi alawadai kan harin ta’addanci  da aka kai a kasar Mali. Kamfanin dillancin labaran Xinhuwa na kasar China ya habarta cewa a daren …
An kashe wani jami’in ‘yan sandar Amurka a birnin California Kafafen watsa labaran kasar Amurka sun habarta cewa wannan kisa da aka yiwa jami’in ‘yan sandar an yi shi ne …
Majalisar dinkin duniya ta ce wajibi ne a ci gaba da tattauwa domin kawo karshen rikicin kasar Libiya Kakafafen watsa labaran kasashen larabawa sun naklto sabon manzon musaman na MDD …
Dan majalisar dattijan kasar Amurka Senator Richard Black ya fadi a daren jiya cewa, gwamnatocin Amurka da Saudiyya suna daukar nauyin ayyukan ta’addanci a kasar Syria.
Majalisar dinkin Duniya ta bayyana shirinta na kara yawan dakarunta a kasar Afirka ta tsakiya Yayin da kasar ke shirye-shiryen gudanar da zabe gami da taryar  Paparoma Francis shugaban addinin …
Sojojin kasar Canada da dama ne suka kashe kansu bayan komawarsu gida daga kasar Afganistan. Wasu alkaluma da gwamnatin kasar ta fitar ya tabbatar da cewa kimanin Sojojin kasar 54 …
Sakamakon wani jin ra’ayin jama’a da aka gudanar a kasar Amurka, ya nuna cewa kimanin kashi 50% na Amurkawa suna goyon bayan ‘yar neman takarar shugabancin kasar daga jam’iyyar Democrat …
‘yan sanda a kasar Amurka sun gano makamai  kimanin dunbu 10 a gidan wani farar hula. Jami’an ‘yan sanda na birnin Caroline ta kudu dake gabashin Amurka sun bayyana cewa …
Kakakin Ma’aikatar harakokin wajen Amurka  ya ce idan ana so a warware matsalar kasar siriya dolle ne a sako kasar Iran. A wani taro manema labarai da ya kira dangane …
Kungiyar kare hakin bil-adama ta kasa da kasa ta yi alawadai kan yadda haramcecciyar kasar Isra'ila ke take hakin bil-adama kan Al'ummar Palastinu A wata sanarwa da ta fitar yau, …
Dubban Amurkawa bakaken fata sun yi gangami a jiya asabar domin tunawa da taron mutane miliyan daya da aka yi shekaru 20 da su ka gabata. Taron na jiya wanda …
A karo na farko Ministocin harakokin wajen kasashe 5 masu kujerar din-dindin a kwamitin tsaro na Majalisar Dinkin Duniya, jamus da kuma kasar Iran sun gudanar da wani zama a …
Daruruwan Amurkawa ne suka gudanar da wata zanga-zanga a daren jiya a birnin Washington fadar mulkin kasar Amurka domin nuna rashin amincewa da cin zarafin bakaken fata da jami’an ‘yan …
Shugabannin majalisun dokoki na kasashen duniya na ci gaba da gudanar da zamansu a birnin New York na kasar Amurka, inda suke tattauna muhimman batutuwa da suke ci ma kasashen …
Fitar da wani sabon hoton bidiyo da shafukan sadarwa na yanar gizo suka yi da ke nuna yadda wani dan sandan kasar Amurka ke cin zarafin wani bakar fata a …
An bindige wasu ma’aikatar tashar telbijin din wdj ta Amurka a lokacin da su ke watsa wani shiri kai tsaye a birnin Virgina. Da misalin karfe 6:45 ne wani mutum …
Wata kotu a birnin New York na kasar Amurka ta yanke hukuncin kan wani ba’amurke wanda asalinsa dan Najeriya ne bisa zarginsa da alaka da kungiyar ‘yan ta’adda ta Alkaida.