An Dakatar Da Wannan Shafin. Mun Koma Zuwa Parstoday Hausa
Amurka
A cikin Rahoton ta na shekara da ta fitar jiya Laraba, hukumar kare hakin bil-adama ta MDD ta yi gargadin rushewar nasorin shekaru 70 da aka samu kan kare hakkin …
Wednesday, 24 February 2016 09:21

Shugaban Kasar Bolivia ya kasa samun nasara

Shugaba Evo Morales bai samu nasara ba a kuri'ar sauraron ra'ayin jama'a
Majalisar Dinkin Duniya ta bayyana damuwarta tare da yin alawadai kan yadda aka rusa manyan gine-ginen kasar Siriya
Sakamakon ci gaba da fadin farashin man fetur a kasuwar duniya, shugaban kasar Venezuela Nicolas Maduro ya bayyana cewar kasarsa tana shirin gabatar da wasu sabbin shawarwari ga kungiyar kasashe …
Hukumar Lafiya Ta Duniya Ta Ce tana bukatar $ million 56 domin yakin da cutar Zika
Hakan ya tabbatar da jagorancin Trump a takarar Jam’iyar Republican yayin da Bernie Sanders ya bada mamaki wajen kayar da Hillary Clinton.
Sama Da Mutane dunbu 125 ne kamfanin sadarwar nan na Twitter ya rufewa shafinsa sanadiyar alakarsu da kungiyoyin 'yan ta'adda
A ci gaba da saukar farashin Man fetur A Duniya, shugaban kasar Venuzuela ya bukaci Ministan Man fetur din kasar da ya gudanar da wani ran gadi a kasashen dake …
Bayan fashewar wani abu da rusa katangar gidan yari, firsinoni 40 sun tsere a kasar Brazil
Shugaban Kasar Haiti ya ce za a gobe lahadi za a sake gudanar da zaben shugaban kasar.
Babban saktaren Majalisar Dinkin Duniya Banki Moon ya yi alawadai kan harin ta'addancin da aka kai wata jami'a a arewa maso yammacin kasar Pakistan
ma'aikatan filin sauka da tashi na jiragen saman Amurka dake gariruwa 9 sun tsunduma yajin aiki a jiya litinin domin neman gwamnati ta yi musu karin albashi, karin girma da …
musulmi a birnin New york na kasar Amurka sun gudanar da zanga-zangar nemen a sako shugaban kungiyar 'yan musulmi a Najeria Sheikh Ibrahim Yakubu Azakzaky.
Saturday, 16 January 2016 03:42

Amurka Za ta cire wa Iran Takunkumi

Shugaban Kasar Amurka Barak Obama ya bada Umarni ga sakataren harkokin wajensa da a dage wa Iran takunkumi.
Ofishin babban mai shigar da kara na kasar Mexico ya sanar da cewa za a fara shirin mika wa Amurka madungun fasa kwabrin miyagun kwayoyin nan na kasar Joaquim Guzman …
Fadar white House a kasar Amurka ba ta jinkirta aiwatar da sabon takunkumin da tashirya kakaba wa kasar Iran, ba tare da yin wani bayani kan dalilin hakan ba.
Manzon Majalisar Dinkin Duniya na musamman kan kasar Libiya Martin Kobler ya bayyana kudurin da kwamitin tsaron MDD ya fitar na goyon bayan yarjejeniyar siyasa da aka cimma a kasar …
Rahotanni daga kasar Amurka suna nuni da cewa an sace makamin daya daga cikin masu gadin shugaban kasar Amurka Barack Obama na kurkusa lamarin da ke ci gaba da sanya …
Rahotanni daga kasar Amurka suna nuni da cewa mahukunta a birnin Los Angeles na kasar sun rufe kusan makarantun gwamnati guda dubu daya saboda barazanar tsaro da aka fuskanta.
'Yan siyasa da cibiyoyin kasa da kasa suna ci gaba da tofin Allah tsine ga kalaman nuna adawa ga musulmi da Musulunci da daya daga cikin 'yan takaran shugabancin Amurka …