An Dakatar Da Wannan Shafin. Mun Koma Zuwa Parstoday Hausa
Amurka
Kasar Amurka ta sanar da kwashe ma'aikatan ofishin jakadancinta daga cikin kasar Jamhuriyar Afirika ta Tsakiya saboda matakan tsaro. A wata sanarwa da Ma'aikatar harkokin wajen kasar Amurka ta fitar …
Ministan watsa labaran kasar Venezuwela ya bayyana cewar shugaban kasar Hugo Chavez yana ci gaba da samun sauki bayan aikin da aka gudanar masa kan cutar kansa da ke fama …
Shakar hayakin taba tana sanadiyyar mutuwar dubban mutane da ba su shan taba sigari a kowace shekara a kasar Amurka. A nazari da binciken da jami'ar Californiya ta kasar Amurka …
A yau lahadi shugaban kasar Afghanistan Hamid Karzai ya bayyana karin sunayen wasu lardunan kasar da sojojin mamaya za su damka ragamar tafiyar da sha'anin tsaronsu a hannun dakarun kasar …
Kungiyar malaman addini ta kasar Lebanon, ta aika ta wasikar taya murna ga Jagoran Juyin Musulunci na Iran da kuma Shugaban kasar kan nasaran da aka samu na aiwatar da …
Rahotanni daga kasar Iraki na nuni da cewa miliyoyin musulmi ne a yau ke halartar tarukan tunawa da cika kwanaki 40 da shahadar Imam Hussain (AS) a birnin Karbala mai …
Page 10 of 10