An Dakatar Da Wannan Shafin. Mun Koma Zuwa Parstoday Hausa
Amurka
Sakataren harkokin wajen kasar Amurka John Kerry ya yi furuci da cewar dukkanin gine-ginen da gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila ke gudanarwa a yankunan Palasdinawa sun saba doka.
Shugaban gwamnatin rikon kwaryar kasar Masar ya yi tofin Allah tsine kan furucin da ya fito daga bakin dan Majalisar Dattijan kasar Amurka Satana John McCain na tsoma baki a …
Shugaban kasar Venezuela Nicolas Maduro ya yi kakkausar suka ga siyasar shugaban kasar Amurka Barack Obama wanda ya bayyana shi a matsayin babban shugabannin shaidanu na duniya.
Gwamnatin Amurka ta fara aikewa da sojoji zuwa kasar Mali sabanin da'awar da ta yi a baya na cewar ba zata tura sojojinta kasar ba.
Wata jaridar kasar Amurka ta watsa labarin cewa: Sakataren harkokin wajen kasar Amurka ya yi alkawarin tallafawa 'yan adawan kasar Masar da miliyoyin kudade.
Jakadiyar Amurka a kasar Masar da fira ministan Masar sun rattaba hannu kan yarjejeniyar taimakawa gwamnatin Masar da kudade domin aiwatar da gyare-gyare a fsukar tattalin arzikin kasar Masar.
Dubun dubatan mutanen kasar Venezuela sun gudanar da wani jerin gwano da bukukuwan murnar zagayowar ranar mafarin yunkurin juyin juya halin kasar a shekarar 1989 bugu da kari kan nuna …
Shugaban kasar Cuba Raul Castro ya sanar da cewa zai sauka daga karagar mulkin kasar a shekara ta 2018 a lokacin da wa’adin mulkinsa na shekaru biyar masu zuwa zai …
Majalisar Dinkin Duniya ta gayyaci shugabannin kasashen Afirika 11 zuwa bikin rattaba hannu kan yarjejeniyar sulhu tsakanin gwamnatin Jamhuriyar Dimakaradiyyar Congo da kungiyar ‘yan tawayen kasar ta M23.
Gwamnatin kasar Venezuela ta bakin ma'aikatar harkokin wajen kasar, ta yi kakkausar suka ga abin da ta kira tsoma baki cikin harkokin cikin gidan kasar da kasar Amurka take yi.
Majalisar Dinkin Duniya ta sanar da cewar an samu daidaiton baki kan lokacin rattaba hannu kan yarjejeniyar sulhu tsakanin gwamnatin Dimokaradiyyar Congo da kungiyar 'yan tawayen kasar.
Hukumar da ke kula da shirin wadata duniya da abinci ta Majalisar Dinkin Duniya "United Nations World Food Programme" ta sanar da shirinta na ciyar da mutane kimanin miliyan 1.6 …
Shugabar Hukumar kolin kula da kare hakkin bil-Adama ta Majalisar Dinkin Duniya ta gargadi gwamnatin Afirika ta Kudu kan matsalar karuwar cin zarafin mata a kasar.
Kasashen Amurka da Faransa sun cimma yarjejeniyar mika ragamar jagorancin yakin kasar Mali ga Majalisar Dinkin Duniya. A bayan gudanar da zaman tattaunawa tsakanin mataimakin shugaban kasar Amurka Joe Biden …
Hukumar bada agajin jin kai ta Majalisar Dinkin Duniya ta sanar da cewar ta aike da taimakon jin kai ga dubban al'ummar lardin Darfur da ke yammacin kasar Sudan. Babban …
Kungiyar kare hakkin bil-Adama ta Human Rights Watch ta bukaci gudanar da bincike kan zargin kisan gillar daukan fansa da sojojin kasashen Faransa da na Mali suke yi a yankunan …
Babban sakataren Mjalaisar Dinkin Duniya ya bayyana cewar Majalisar Dinkin Duniya ba zata sanya kanta cikin yakin kasar Mali ba. A jawabinsa a gaban babban zauren Majalisar Dinkin Duniya a …
Hukumar kula da 'yan gudun hijira ta Majalisar Dinkin Duniya ta bada labarin shirinta na rufe sansanin 'yan gudun hijiran Libiya da ke yankin kudancin kasar Tunusiya. A rahoton da …
Dubun dubatan al'ummar kasar Venezuwela ne suka gudanar da zanga zanga tare da taron gangami domin jadddada goyon bayansu ga shugaban kasar Hugo Chavez. Bayan gudanar da zanga zangar nuna …
Mataimakin shugaban kasar Venezuela Nicolas Maduro ya bayyana cewar shugaban kasar Hugo Chavez yana cikin hankalinsa sannan kuma yana sane da irin yanayin da ya ke ciki duk kuwa da …