An Dakatar Da Wannan Shafin. Mun Koma Zuwa Parstoday Hausa
Amurka
 Fada ya sake barkewa tsakanin Sojojin kasa da kasa  da kungiyar 'yan dabba ta kiritoci  anti baleka a birnin Bangui fadar milkin  Afirka ta tsakiya . Rahotannin dake fitowa daga …
Jami'an tsaron kasar Aljeria sun kashe wasu Mutane dauke da makamai 'yan kasar Libiya a kudancin kasar.   Rahotanin dake fitowa daga birnin Alje babban birnin Aljeria sun habarta cewa …
Dakarun wanzar da zaman lafiya na Majalisar Dinkin Duniya da ke kasar DR Congo biyar ne suka samu raunuka sakamakon harin da aka kai kan tawagarsu a yankin gabashin Jamhuriyar …
A jiya juma'a MDD ta fitar da wani Rahoto kan yadda ake take hakin bil-adama a kasar Sudan ta kudu.
Babban sakataren Majalisar Dinkin Duniya ya bukaci shugaban kasar Ukraine da ya hanzarta aiwatar da yarjejeniyar da ya cimma da ‘yan adawar kasar.
MDD ta yi a…wadai da harin ta'addancin da aka kai a jiya laraba kusa da cibiyar yada Al'adu na kasar Iran dake Birnin Beirout.   Harin ta'addancin dai ya lashe …
An gano wasu gawawwaki Mutane 13 wanda ba a kai ga ganesu ba a wani sansanin Soja dake Bangui babban birnin Afirka ta tsakiya.   Wata kafar labarai ta kotu …
Majalisar Dinkin Duniya ta jaddada bukatar karin samun taimakon kudade domin shawo kan matsalolin tsaro a Jamhuriyar Afrika ta Tsakiya.
Majalisar Dinkin Duniya ta bukaci al’ummar Jamhuriyar Afrika ta Tsakiya da su kwantar da hankulansu domin samar da zaman lafiya a kasar.
Rahotanni daga birnin New York na kasar Amurka sun habarta cewa, Rasha ta yi fatali da wani daftarin kudiri da Amurka ta shirya da ke yin kakkausar suka kan gwamnatin …
Shahararren dan jarida mai gudanar da bincike kan muhimman lamurra a duniya dan kasar Amurka Seymour Hersh, ya zargi shugaban Amurka Barack Obama da shirga karya kan batun yin amfani …
Jam’iyyar gurguzu ta shugaban kasar Venezuela Nicolas Maduro ta lashe zaben kananan hukumomi da aka gudanar a kasar wanda yake a matsayin gwaji dangane da irin karbuwa da gwamnatin take …
Wasu kafofin yada labarai a kasar Jamus sun bayyana cewa shugaban kasar Amurka yana cikakkiyar masaniya dangane da nadir maganganun shugabar gwamnatin Jamus Angela Merkel da da hukumar leken asiri …
Jami’an tsaro a kasar Amurka sun bayyana cewa an kashe matar nan da ake bin sawunta bayan harbin da aka yi da bindiga a kusa da ginin majalisar dokokin kasar …
Mai bada shawara kan harkokin tsaron kasar Amurka Susan Rice ta yi furuci da cewar gwamnatin Amurka tana bukatar ganin an kawar da shugaba Bashar Asad daga kan karagar mulkin …
Wani dan bindiga dadi ya bude wuta a cibiyar sojin ruwan Amurka da ke birnin Washington na kasar Amurka, inda ya kashe mutane akalla 7 tare da jikkata wasu adadi …
Wasu tsoffin jami’ai da masu ba wa shugabar kasar Brazil Dilma Rousseff shawara sun ci gaba da kiranta da ta soke ziyarar da take shirin kai wa Amurka a wata …
Sakataren harkokin wajen kasar Amurka ya yi furuci da cewar kasashen Saudiyya, Hadaddiyar Daular Larabawa da Turkiyya sun gabatar da tayi ga gwamnatin Amurka na yin amfani da sansanonin sojinsu …
Sakataren tsaron kasar Amurka ya yi furuci da cewar gwamnatin Amurka ba zata dauki wani matakin soji kan kasar Siriya ba har sai ta samu goyon bayan duniya kuma karkashin …
Rikici a wani gidan kurkuku da ke kasar Bolivia ya lashe rayukan fursunoni akalla 29 tare da jikkata wasu kimanin 60 na daban.