An Dakatar Da Wannan Shafin. Mun Koma Zuwa Parstoday Hausa
Amurka
Ma'aikatar tsaron Amurka ta bayyana shirinta na horas da 'yan ta'adda dubu 5 domin turasu  zuwa kasar Siriya   Jaridar Washinton Tims ta nakalto kakakin Pantagon na cewa Ma'aikatar tsaron …
Shugaban kasar Amurka Barack Obama ya ce yana da shiri na musamman dangane da hanyoyin da za a fuskanci cutar Ebola a kasashen yammacin nahiyar Afirka, domin kawar da kwayoyin …
Kungiyar bada agaji ta duniya ta billo da wani shiri na horas da  Mutane dubu biyu domin yaki da cutar ebola.   Babban darakta na kungiyar bada agaji ta duniya …
Rahotanni daga kasar Brazil sun bayyana  cewar an yi ba ta kashi tsakanin ‘yan sanda da wasu masu zanga-zanga a garuruwa daban-daban na kasar wadanda suka fito don nuna rashin …
Shugaban kasar Amurka Barack Obama ya bayyana cewa hankoron 'yan adawa na kayar da shugaban kasar Syria Bashar Assad ya yi kama da mafarki.
Binciken da aka gudanar suna nuni da cewa an samu raguwar kawukan makaman nukiliya a duniya a wannan shekarar da muke ciki sakamakon rage kera irin wadannan makamai da kasashen …
Rahotanni daga Amurka suna nuni da cewa ana ci gaba da kai ruwa rana tsakanin gwamnatin shugaba Barack Obama ta kasar da kuma ‘yan majalisar kasar dangane da musayen fursunoni …
A ci gaba da Allah wadai da yarjejeniyar musayen fursunoni da ta gudana tsakanin Amurka da kungiyar Taliban, wani dan majalisar kasar na jam’iyyar adawa ta Republican ya yi barazana …
Sakataren tsaron kasar Amurka Chuck Hagel ya ce musayen fursunonin da ta gudana tsakaninsu da kungiyar Taliban ta kasar Afghanistan a matsayin wani lamari da zai share fagen tattaunawa da …
Majalisar dinkin duniya ta ce kimanin marassa aikin yi million 4 suka karu a duniya.   A wani rahoto da kungiyar kasa da kasa ta Ma'aikata  kalkashin MDD ta bayar …
Babban saktaren Majalisar Dinkin Duniya ya bayyana damuwarsa dangane da makomar 'yan Matan nan da kungiyar Boko Haram ta sace a garin Chibok dake jahar Bornon Najeria   Shafin Internet …
Kasar Amurka ta yi alkawalin kara yawan taimakon da take baiwa gamayyar kungiyoyin 'yan adawa na kasar Siriya masu goyon bayan 'yan ta 'adda.   A yayin da tawagar gamayyar …
Gwamnatin kasar Ecuador ta kori dukkanin jami’an sojin Amurka 20 da suke aiki bangaren sojin Amurkan da ke ofishin jakadancin kasar a kasar Ecuador da kuma ba su zuwa karshen …
Hukumar samar da abinci ta MDD wato Fao tayi galgadin cewa kimanin Mutane million 4 ne za su fuskanci karamcin abinci  a kasar Sudan. A rahoton da ta fitar yau …
Asusun bada tallafi ga Mata da kananen Yara na MDD UNICEF ya nuna damursa kan mawuyacin halin da kananen yara suka shiga a kasar Sudan ta kudu.
Wani adadi mai yawa na ‘yan majalisar kasar Amurka sun bukaci shugaban kasar Barack Obama da ya gabatar wa mahukuntar kasar Saudiyya tsananin damuwarsu dangane da take hakkokin bil’adama da …
Saudiya ta bukaci Kasashen Yamma da su baiwa 'yan ta'addar Siriya Makaman da suke bukata.   Wannan firici ya fito ne daga bakin Kebin Bert wani Masharhancin siyasa Dan kasar …
Jaridar Washington Post ta Amurka ta ba da labarin cewa an mayar da wasu jami’an tsaron shugaban kasar Barack Obama na sirri zuwa gida daga kasar Holland da kuma dakatar …
Gwamnatin kasar Amurka ta aike da taimakon sojoji zuwa kasar Uganda da nufin ci gaba da farautar madugun kungiyar ‘yan tawayen kasar ta Lord’s Resistance Army Joseph Kony.