An Dakatar Da Wannan Shafin. Mun Koma Zuwa Parstoday Hausa
Amurka
Kwamitin tsaron Majalisar Dinkin Duniya ya yi Allah wadai da hare-haren ta’addancin da aka kai kasar Yemen a jiya Laraba.
Gwamnatin Amurka ta bayyana damuwarta kan tashe-tashen hankulan da suke ci gaba da habaka a kasar Libiya.
Ministan harkokin Wajen kasar Rasha Sergey Lavrov ya gana da takwaransa na kasar Amurka a birnin Roma na kasar Italiya. Gawanar a tsakanin ministocin harkokin wajen kasashen biyu ita ce …
Majalisar dokokin kasar Amurka ta amincewa Gwamnati da ta ci gaba da kai hare-hare kan ‘yan ta’addar ISIS a kasashen iraki da Siriya. Yayin dake jawabi a gaban ‘yan majalisar …
Wani masani kan dokokin kasa da kasa a Amurka Farfesa Fransis Foll ya bukaci da a kame tsohon shugaban kasar Amurka George W. Bush da kuma mataimakinsa gami da tsohuwar …
Hukumar tsaro Amurka wato CIA ta kare muggen hanyoyin da take anfani da su wajen tatsar bayanai ga wadanda ake zargi da aikin ta'adanci  bayan hare haren 11 ga watan …
‘Yan sanda a kasar Amurka sun yi amfani da karfi wajen tarwatsa masu zanga-zanga a birnin California a ci gaba da zanga-zanga na gama gari da ake yi a jihohi …
Kasashe uku da annobar cutar Ebola ta fi musu illa a nahiyar Afrika sun bukaci Majalisar Dinkin Duniya da ta taimaka musu wajen sake farfado da harkar tattalin arzikinsu.
Majalisar dinkin duniya ta yi alkawalin  rage dakarunta dake kasar D/Congo.
Dan sanda nan Ba'amurke fara fata Darren Wilson wanda ya kashe matashin nan bakar fata Michael Brown a watan Agusta a birnin Fergusson ya sanarda yin murabus daga aikin sa. …
Hukumar lafiya ta Duniya ta ce adadin Mutanan dake mutuwa tare  kamuwa da cutar ebola a yammacin Afirka ya karu.
Miliyoyin mutane na ci gaba da gudanar da zanga-zanga a birane daban-daban na kasar Amurka, domin nuna rashin amincewa da sakin wani dan sanda farar fata da ya harbe wani …
Ofishin babban mai shigar da kara na kasar Venezuela ya sanar da cewa a mako mai kamawa za a gurfanar da daya daga cikin manyan shugabannin ‘yan adawar kasar Maria …
Majalisar Dinkin Duniya ta bukaci hukumomin kasar Amurka su binciki zargin da ake yiwa ‘Yan sandan kasar na nuna wariyar launin fata, a daidai lokacin da aka shiga kwana na …
Kwamitin tsaro na Majalisar dinkin duniya ya yi allawadai kan sabin hare-haren da kungiyar Ashabab ta kai a kasar Kenya. A wata sanarwa da ya fitar a daren jiya litinin, …
Kimanin Mutane dubu 5 cutar ebola ta hallaka a duniya.   A jiya laraba, hukumar lahiya ta duniya ta fitar da wani sabon rahoto inda a cikinsa ta ce mutunan …
Sakamakon zaben 'yan majalisar dattijan Amurka ya nuna cewa jam'iyyar Republican maras rinjaye a majalisar ta kayar da jam'iyyar Democrat mai mulki kuma mai rinjaye a majalisar dattijan.  
Majalisar da ke kula da harkokin al’ummar musulmin kasar Canada ta sanar da cewar mabiya addinin Musulunci a kasar suna fuskantar matsananciyar tsangwama da cutarwa.
Shugabar kasar Argentina Cristina Kirchner ta sanar da gano wani makarkashiya da gwamnatin Amurka take kullawa na kifar da gwamnatinta da kuma kashe ta ta hanyar amfani da wasu ‘yan …
Shugaban kasar Amurka ya billo da wani tsari na tura jami'an kiyon lafiya na Soja dubu 3 zuwa yammacin Afirka don yakar cutar ebola.    Bisa wannan tsarin jami'an kiyon …