An Dakatar Da Wannan Shafin. Mun Koma Zuwa Parstoday Hausa
Amurka
Rahotanni daga kasar Brazil suna nuni da cewa shugabar kasar Dilma Rouseff na fuskantar barazanar rasa kujerarta bayan da kwamitin musammman na majalisar dokokin kasar ya kada kuri'ar amincewa da …
Sakataren harkokin wajen Amurka John Kery ya yi kira ga 'yan Taliban na Afganistan da su shiga shirin samar da zamen lafiya domin kawo karshen zubar da jini a wannan …
Ofishin Jakadancin Amurka a Turkiyya ya yi gargadi akan yiwuwar kai hare-hare ta'adanci a biranen Satambul da Antaliya.
Kungiyar Kare hakin bil-Adama ta kasa da kasa Amnesty International ta bayyana damuwarta kan yadda aka yankewa Mutane hukuncin kisa A Saudi-arabiya
Ma'aikatar tsaron kasar Amurka, Pentagon, ta sanar da tusa keyar wasu 'yan kasar Libiya su biyu da sojojin Amurkan suke tsare da su a gidan yarin nan na Guantanamo da …
Shugabannin duniya mahalarta taron duniya akan nukiliya da aka gudanar a birnin Washington na Amurka sun bayyana damuwarsu da yiyuwar amfani da makaman nukiliya wajen ayyukan ta'addanci.
Rahotanni daga kasar Amurka na nuni da cewa an kara tsaurara matakan tsaro a fadar White House ta shugaban kasar Amurka da hana shiga da fice bayan harbe-harbe da aka …
shugaban kasar Amurka Barack Obama ya bayyana cewa bata sunan musulmi da musulunci aikin 'yan ta'adda ne kuma su ne hakan yake amfanarwa.
A wani taron manema labarai da ta kira jiya Juma'a, Ma'aikatar tsaron Amurka ta sanar da hallaka 'yan ta'addar ISIS da dama daga cikin su har da kwamanda na biyu …
Tsohuwar sakatariyyar gwamnati kana 'yar takarar shugaban kasa a Amurka, Hillary Clinton ta soki tsarin kasashen Turai da jan-kafa wajen yaki ta'adanci.
Babban saktaren MDD Banki Moon ya bayyana damuwarsa kan yadda aka kasa samun mafuta ga harakokin siyasar kasar
Wakilin MDD na musaman kan kasar Siriya ya bayyana cewa mun tattauna da tawagar Gwamnatin Siriya da kuma na 'yan Adawa mazauna birnin Riyad kan batun masayar firsunoni
Babban saktaren Majalisar Dinkin Duniya ya yi alawadai da harin ta'addancin da aka kai cikin Masallaci a jihar Borno dake arewa masu gabashin Najeria.
Yayin da take Allawadai kan yadda mahukantar Bahren ke ci gaba da wulakanta 'yan adawa, Kungiyar Kare hakin bil-adama ta MDD Amnesty International ta bukaci a sako daya daga cikin …
Wani dan bindiga dadi ya yi barin wuta kan jama'a a jihar Chicago na kasar Amurka, inda ya kashe mutane akalla 4 tare da jikkata wasu goma sha biyu na …
Rundunar sojin Amurka ta sanar da cewa ta samu nasarar hallaka sama da mayakan kungiyar 'yan ta'addan nan ta Al Shabab ta kasar Somaliya 150 a wani hari da suka …
Sakataren harkokin wajen kasar Amurka ya jinjinawa tsohuwar shugabar gwamnatin rikon kwaryar Jamhuriyar Afrika ta Tsakiya kan irin rawar da ta taka a fagen rage kaifin tashe-tashen hankula a kasar.
Rahotanni daga kasar Amurka na nuni da cewa a daren jiya Talata ne aka fara kada kuri'a zaben fidda gwani mafi girma na 'yan takarar shugabancin Amurka karkashin manyan jam'iyyun …
Babban saktaren Majalisar Dinkin Duniya ya yi kakausar suka kan yadda kawance Saudiya ke ci gaba da kashe fararen hula a kasar Yemen.
Kungiyar Amnesty International ta bukaci da a dakatar da sayar wa kasar Saudiya makamai cikin gaggawa.
Page 1 of 10