An Dakatar Da Wannan Shafin. Mun Koma Zuwa Parstoday Hausa
Ko Kun San
Masu sauraro ko kun san cewa shekaru 35 da suka gabata a rana irin ta yau wato 01-Aban-1356H.SH. Aya. Sayyeed Mustafa
Masu sauraro ko kun san cewa shekaru 179 da suka gabata a rana irin ta yau wato 21-Octoba-1833H.SH aka haifi Alfred Nobel wani masanin ilmin kimiyyar sinadarai  a kasar Sweden …
Masu sauraro ko kun san cewa shekaru 34 da suka gabata a rana irin ta yau wato 29-Mehr-1357H.SH, ma'aikata kanana da manya na ma'aikatar hakar man fetur na kasar Iran …
Masu sauraro ko kun san cewa shekaru 9 da suka gabata a rana irin ta yau wato 19-Octoba-2003M, Ali Izzat Bakuwig wani dan siyasa kuma marubuci dan kasar Bosnia ya …
Masu sauraro ko kun san cewa shekaru 100 da suka gabata a rana irin ta yau wato 12-Octoba-1912M, Daular Usman niyya ta sulhunta da gwamnatin kasar Italia, inda da a …
Masu sauraro ko kun san cewa shekaru 1431 da suka gabata a rana irin ta yau wato 01-Zulhajji-02H.K, Imam Aliyu Dan Abitalib(a) da kuma matarsa Fatima (s) diyar manzon Al…(a) …
Masu sauraro ko kun san cewa shekaru 1427 da suka gabata a rana irin ta yau wato cikin watan zulkida-6H.K. Manzon Allah (s) ya sulhunta da Quraishawan makka a wani …
Masu sauraro ko kun san cewa shekaru
Masu sauraro ko kun san cewa shekaru
Masu sauraro ko kun san cewa shekaru 48 da suka gabata a rana irin ta yau wato 21-Mehr-1343H.SH, Majalisar dokokin kasar Iran karkashin sarki Mohammad Riza Pahlawi ta kada kuri'ar …
Masu sauraro ko kun san cewa shekaru 21 da suka gabata a rana irin ta yau wato 11-Octoba-1991M aka rusa hukumar liken asiri ta KGB a tarayyar Soviet jim kadan …
Masu sauraro ko kun san cewa shekaru 110 da suka gabata a rana irin ta yau wato 10-Octoba-1902M. Aka kafa kotun kasa da kasa da ke birnin Haque na kasar …
Masu sauraro ko kun san cewa shekaru 50 da suka gabata a rana irin ta yau wato 09-Octoba-1962M, kasar Uganda daga gabacin Nahiyar Africa ta sami yencin kantta daga hannun …
Masu sauraro ko kun san cewa shekaru 478 da suka gabata a rana irin ta yau wato 08-Octoba-1534M, Majalisar dokokin kasar Ingila a lokacin karkashin ikon sarki henry na 8 …
Masu sauraro ko kun san cewa shekaru 11 da suka gabata a rana irin ta yau wato 07-Octoba-2001M, sojojin kasar Amurka suka fara kai farmaki kan kasar Afganistan da nufin …
Masu sauraro ko kun san cewa shekaru 39 da suka gabata a rana irin ta yau wato 06-Octoba-1973M, aka fara yaki na hudu tsakanin kasashen larabawa da kuma HKI. Sojojin …
Masu sauraro ko kun san cewa shekaru  12 da suka gabata a rana irin ta yau wato 05-Octoba-2000M. Slobodan Milosevic tsohon shugaban kasar Yugoslavia  dan kama karya ya sauka daga …
Masu sauraro ko kun sa cewa shekaru 34 da suka gabata a rana irin ta yau wato 13-Mehr-1357H.SH. Imam Khomiani (q) wanda ya assasa JMI ya yo hijira daga kasar …
Masu sauraro ko kun san cewa shekaru 22 da suka gabata a rana irin ta yau wato 03-Octoba-1990m, Kasashen Jamus ta Gabas da kuma Jamus ta Yamma sun sake hadewa …
Masu sauraro ko kun san cewa shekaru 34 da suka gabata a rana irin ta yau wato 11-Mehr-1357H.SH. Bayan da gwamnatin kasar Iraqi na lokacin karkashin tasirin sarki sha na …