An Dakatar Da Wannan Shafin. Mun Koma Zuwa Parstoday Hausa
Ko Kun San
Masu sauraro ko kun san cewa shekaru 22 da suka gabata a rana irin ta yau wato 02-Augusta-1990M, sojojin kasar Iraqi sun kai hare hare, suka mamaye makobciyar kasar Kuwait. …
Masu sauraro ko kun san cewa shekaru 7 da suka gabata a rana irin ta yau wato 01-Augusta-2005M, Sarki Fahad dan Abdul-aziz sarkin kasar Saudia ya rasu bayan rashin lafiya …
Masu sauraro ko kun san cewa shekaru 68 da suka gabata a rana irin ta yau wato 31-Yuli-1944m, Antoi de Saint-Exupery wani marubuci dan kasar Faransa ya rasu a wani …
Masu sauraro ko kun san cewa shekaru .......
Masu sauraro ko kun san cewa shekaru 71 da suka gabata a rana irin ta yau wato 29-Yuli-1941M, kasar Japan wacce take kawance da kasar Jamus a yakin duniya na …
Masu sauraro ko kun san cewa shekaru 134 da suka gabata a rana irin ta yau wato 28-Yuli-1878M, kasashen Jamus, Ingila Faransa da kuma Rasha sun rattaba hannu kan wata …
Shekaru 23 da suka gabata a rana irin ta yau wato 06-murdod-1368H.SH. Mutane a birane da garuruwa daban daban na kasar Iran sun fito don kada kuri’arsu da kuma bayyana …
Masu sauraro ko kun san cewa Sheharu 32 da suka gabata a rana irin ta yau wato 5-murdod-1358 h.sh. Imam Khumaini (q) wanda ya assasa Jamhuriyar Musulunci ta Iran ya …
Masu sauraro ko kun san cewa shekaru 68 da suka gabata a rana irin ta yau wato 04-murdod-1323H.SH, Riza Pahalawi, wanda aka fi saninsa da riza khan, wanda kuma ya …
Masu sauraro ko kun san cewa shekaru 229 da suka gabata a rana irin ta yau wato 24-yuli-1783M, aka haifi Simon Bolívar, dan siyasa kuma mai gwagwarmayan kwatar 'yencin mutanen …
Masu sauraro ko kun san cewa shekaru 13 da suka gabata a rana irin ta yau wato 23-Yuli-1999M, Sarki Hasaan na biyu sarkin kasar morocco ya rasu bayan day a …
Masu sauraro ko kun san cewa shekaru 10 da suka gabata a rana irin ta yau wato 22-Yuli-2002M, sojojin HKI sun kai hare hare cikin tsakiyar dare a wani bangare …
Masu sauraro ko kun san cewa shekaru yau ne daya ga watan Ramadan wata mai alfarma, wanda All.. ta’ala yake ninninka ladar ayyukan bayinsa kuma watan da aka saukar da …
Masu sauraro ko kun san cewa shekaru 60 da suka gabata a rana irin ta yau wato 30-Teer-1331H.sh, an gudanar da zanga zanga mai girma a birnin Tehran da wasu …
Masu sauraro ko kun sancewa shekaru 33 da suka gabata a rana irin ta yau wato 19-Yuli-1979M, kungiyar yan tawaye ta Sandanees na kasar Nikaraguwa daya daga cikin kasashen tsakiyar …
Masu sauraro ko kun san cewa  shekaru 58 da suka gabata a rana irin ta yau wato 28-Teer-1333H.SH, aka haifi Aya. Mohammad Husain Kashiful –Gida, daya daga cikin manyan manyna …
Masu sauraro ko kun sancewa shekaru 24 da suka gabata a rana irin ta yau wato 27-Teer-1367h.sh, gwamnatin Jamhuriyar Musulunci ta Iran ta bada sanarwan amincewa da kudurin MDD na …
Masu sauraro ko kun san cewa Shekaru 122 da suka gabata a rana irin ta yau wato 16-yuli- 1890M, Wani likita dan kasar Ingila ,mai suna Jeems Pakinson ya yi …
Masu sauraro ko kun san cewa shekaru 424 da suka gabata a rana irin ta yau wato 15-Yuli-1588M, aka yi yaki tsakanin sojojin ruwa na kasar Espania wadanda suka zaba …
Masu sauraro ko kun san cewa shekaru