An Dakatar Da Wannan Shafin. Mun Koma Zuwa Parstoday Hausa
Latest
Sama da mutane 2,600,000 suka kauracewa gidajen su a arewa maso gabashin Najeriya saboda matsalar boko haram.
Monday, 22 February 2016 19:23

Cutar Shawara Ta Ci Rayuka A Kasar Angola

Fiye da Mutane 90 Ne Suka Mutu Saboda Cutar Shawara A Kasar Angola
Runbdunar sojojin kasar Libya ta bayyana cewa sojojin kasar suna samun ci gaba a fafatawar da suke da mayakan 'yan ta'adda na Daesh a garin Benghazi.
Shugaban yansandan tarayyar Turai- Europol-ya bayyana cewa kimani yan ta'adda 5000 ne suke kai kawo a cikin tarayyar Turai kuma a ko da yauce suna iya kai hare hare a …
Mahukuntan Zimbabwe sun saki wani jirgin daukan kaya mallakin kasar Amurka da ya sauka a cikin kasarsu bayan da suka gano jirgin yana dauke da wasu makuden kudade da gawar …
A yau Asabar ne za a bude wani taron tattalin arziki na wasu shugabannin kasashen Afrika da gwamnatin kasar Masar ta shirya gudanawar da za a gudanar da shi a …
Friday, 19 February 2016 12:41

Koma Bayan Farashin Man Fetur A Asiya

Farashin Man Fetur ya sami koma baya a nahiyar Asiya a yau juma'a.
Ma'aikatar harkokin cikin gidan kasar Morocco ta sanar da cewa; Jami'an tsaron kasar sun samu nasarar kame wani gungun 'yan ta'adda da ya kunshi mutane goma magoya bayan kungiyar ta'addanci …
Majalisar Dinkin Duniya ta bayyana cewar dubun dubatan mutane a Jamhuriyar Nijar suna bukatar taimakon abinci na gaggawa da magance irin matsalar rashin abinci da suke fuskanta.
Butros shi ne mutum na farko da ya fara zama Sakatare Janar na MDD daga kasashen Larabawa
Tsohon gwamnan jihar Borno Ali Madu Sharif ya zama shugaban babban jam'iyyar adawa ta PDP a Nigeria
A wani lokaci a yau din nan Talata ne membobin Kwamitin Tsaron Majalisar Dinkin Duniya zai su gudanar da wani zama na sirri don tattauna batun hare-haren soji da kasar …
Yajin aikin gama gari na sai baba ta gani da aka fara gudanarwa a kasar Guinea Conakry karkashin jagorancin kungiyoyin kwadago na kasar ya yi armashi sakamakon hadin kai da …
Shugaba Idriss Deby na kasar Chadi ya nada Pahimi Padacke Albert a matsayin sabon Firaministan kasar biyo bayan murabus din da tsohon firayi ministan kasar Kalezeube Pahimi Deubet yayi.
Mr Privert ya maye gurbin Michel Martelly da ya kawo karshen wa'adin mulkin sa a ranr 7 ga watan Fabariru, ba tareda mika ragabar mulkin ba ga wani.
Gwamnatin tarayyar Nigeria ta bada sanarwan sauya shuwagabannin jami'oi guda 13 a kasar.
Haka kuma 'yan sanda a kasar sun samu umurnin hana duk wani irin wanan biki tareda hana saye da sayarwa na kayayaki dake da alaka da bikin na (valentine's day)
Tawagar farko dauke da kayayyakin tallafi da jin kan bil-Adama ta fara isa sansanonin 'yan gudun hijira da suke yankin Darfur a yammacin kasar Sudan.
Friday, 12 February 2016 11:04

Mali : An Kashe Sojojin MDD Biyu A Kidal

Ko a makon daya gabata ma a kai wani hari makamancin wannan a arewacin kasar ta Mali
Magabatan HKI sun hana tawagar Majalisar kungiyar Tarayyar Turai shiga cikin zirin Gaza